• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

DONALD TRUMP YA DAWO DAGA JINYAR KORONA BAIROS

Shugaban Amurka Donald Trump ya dawo fadar White House bayan sallamar sa daga asibiti da ya yi gajeruwar jinyar cutar korona.

Trump ya baiyana cewa ya na jin karfin jiki kuma ya na shirye da muhawara ta biyu da abokin takarar sa Joe Biden na jam’iyyar Dimokrtas.

Za a gudanar da muhawar a Miami ranar 15 ga watan nan inda mutane za su iya tambayoyi.

Zaben Amurka na nan tahowa ranar 3 ga watan gobe.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
4 thoughts on “DONALD TRUMP YA DAWO DAGA JINYAR KORONA BAIROS”
  1. I got this website from my friend who told me about this web page and at the moment this time I am
    browsing this web site and reading very informative content at this time.

  2. Great site you’ve got here.. It’s difficult to find excellent writing like
    yours these days. I seriously appreciate people like you!
    Take care!!

Leave a Reply

Your email address will not be published.