• Sun. Jan 16th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

DOLE DATTAWA MU BA WA NAJERIYA GUDUNMAWA DON SAMUN ZAMAN LAFIYA GA JAMA’AR DA KE ZUWA NAN GABA-FARFESA USMAN YUSUF

ByNoblen

Dec 19, 2021 ,

Wasu dattawan arewa da hadin kan na kudu sun yi matsayar cewa ya zama wajibi kowannen su, ya biya kasar bashin kulawa da ta yi ma sa, ta hanyar kawo maslahar samun zaman lafiya.
Dattawan a taro na musamman a Abuja sun ce nasara za ta samu ne yayin da duk masu fada aji su ka cire son kai, bangaranci ko kabilanci don amfanin kasar da a ka karba daga turawan ingilishi.
Tsohon shugaba Obasanjo a taron ya ce shi bai taba fifita zaman sa bayarbe kan alfaharin da ya ke yi a matsayin sa na dan Najeriya ba.
“Sam ban taba girmama maganar kasar yarbawa ta Odudua ba kan Najeriya” inji Obasanjo ya na mai ba da shawara da Sultan Muhammad Sa’ad Abubakar da Bishop na darikar katolika Onaiyekan su zauna tare ba nuna wariya wajen gano bakin zaren matsalolin da ke addabar kasar.
Tsohon shugaban hukumar inshorar lafiya ta Najeriya farfesa Usman Yusuf ya ce lokaci ya yi da duk wani dattijo zai biya bashin da Najeriya ke bin sa a zamanin da a ke samun tarbiya, ilimi, aiyukan yi da sauran su cikin sauki.
Dr.Ahmad Gummi da ke bunkasa logar sulhu don kawo karshen satar mutane ko barayin daji, ya ce irin wannan zama, na daga hanyoyi masu ma’ana ko tasiri na dawo da salama.
Taron ya tashi da yin cajin batur ga dattawan da cewa ka da maganganun da a ka yi su zama turancin dan kama.
“Ya kamata duk abun da mutum zai fada a gida ko a kebe ya zama shi ne dai zai fada a bainal jama’a” Inji Obasanjo.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
5 thoughts on “DOLE DATTAWA MU BA WA NAJERIYA GUDUNMAWA DON SAMUN ZAMAN LAFIYA GA JAMA’AR DA KE ZUWA NAN GABA-FARFESA USMAN YUSUF”
 1. I do not even know how I finished up right here, but I thought
  this post was once great. I do not know who you’re but certainly you are going
  to a well-known blogger if you happen to are not already.
  Cheers!

 2. Tenho estado surfing online mais de 3 horas hoje, mas nunca encontrei nenhum artigo
  interessante como o seu. Vale bem o suficiente para mim.
  Na minha opinião, se todos os proprietários de sites e bloggers
  fizerem um bom conteúdo como vocês fizeram, a rede da Internet
  será muito mais útil do que nunca.
  Eu não poderia resistir comentar. Bem escrito! este post e se eudisponibilizar eu desejo conselherar você
  some atenção-grabbing ou aulas ou sugestões.
  poderá escrever artigos subseqüentes artigos referir-se a este artigo.

  Desejo_desejar_desejar} aprender mais aquilo sobre it!|
  Tenho andado surfing em linha mais do que Horas 3horas como de tarde, mas
  Eu nunca descobri qualquer artigo interessante como o
  seu. É “amável”, “bonito”, “valoroso”, “suficiente” para mim.
  Na minha opinião, pessoalmente, se todos os “webmasters” e bloggers fizerem um “bom”
  “bom” “excelente” “excelente”. content tal como vocês provavelmente fizeram,
  a web poderá ser muito mais helpful than ever before.|
  Ahaa, o seu bom discussão respeito este parágrafo neste lugar neste website, li tudo
  isso, por isso neste tempo eu também comento neste lugar.|
  Tenho a certeza de que este pós-escrito tocou toda a Internet usuários, o seu realmente bom article
  on building up new blog.|
  Uau, este piece of writing é nice, a minha sister está a analisar theses types of things,
  therthus Vou
  Olá, acredito-o isto é um excelente blogsite. Tropeçei nele 😉 Vou para…
  posso…

 3. Wonderful goods from you, man. I’ve understand your stuff previous
  to and you’re just extremely great. I really like what you have acquired here, really like what you’re
  stating and the way in which you say it. You make it entertaining and you still care for to keep it
  sensible. I cant wait to read much more from you. This is actually a wonderful
  website.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *