• Sun. Jan 16th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

DIBINON SAUDIYYA NA SAMARWA KASAR MILIYOYIN DALAR AMURKA

ByNoblen

Dec 16, 2021 ,

Yayin da fitar da dibino ketare a shekarar nan ta 2021 ya karu da kashi 7.1%, kasar ta samu cinikin dala miliyan 247.
Hakanan nauyin dibinon da a ka fitarwa ya karu da kashi 17% da hakan ya sa kasar ke tura ton 215,000 ta teku.
Kasancewar Saudiyya cikin kasashe mafi samar da dibino a duniya ta na da bishiyoyin dibino miliyan 33 da cibiyoyi 157 da ke tattara dibinon a s aka shi a masakai.
Saudiyya na kai dibino sassan duniya 107 kuma ta shirya don daukar bakuncin nunin dibino a birnin Riyadh a ranar alhamis din nan inda manoma da masu ruwa da tsaki na dibino daga fadin duniya za su halarta.
 

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *