• Mon. Jan 17th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

DAULAR LARABAWA TA KOMA TSARIN TURAI NA HUTUN MAKO A ASABAR DA LAHADI TA MAIDA JUMMA’A RANAR AIKI

ByNoblen

Jan 8, 2022

Daular Larabawa ta kawar da jumma’a a matsayin hukun karshen mako inda ya sanya ma’aikata gwagwarmayar tafiya masallacin jumma’a da komawa ofis don aiki.
Yanzu ya nuna hutun ya koma irin na turai wato asabar da lahadi.
Akasarin kasashen larabawa na ba da hutun karshen mako a jumma’a da asabar.
Gabanin 2006 Daular Larabawa na gudanar da hutun ne a ranar alhamis da jumma’a ne.
Duk da haka wasu kamfanoni masu zaman kan sun a cigaba da hutun a jumma’a da asabar.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
17 thoughts on “DAULAR LARABAWA TA KOMA TSARIN TURAI NA HUTUN MAKO A ASABAR DA LAHADI TA MAIDA JUMMA’A RANAR AIKI”
 1. I’m not certain the place you are getting your information, but great topic.
  I must spend a while finding out more or figuring out more.
  Thanks for excellent information I was in search of this information for my mission.

 2. Hi there! This blog post could not be written any better!
  Reading through this post reminds me of my previous roommate!
  He continually kept talking about this. I most certainly will forward this
  information to him. Fairly certain he’s going to have a
  good read. Many thanks for sharing!

 3. Thank you for sharing your info. I really appreciate your efforts and I will
  be waiting for your next post thank you once again.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *