A na kara samun dauke wutar lantarki ba kakkautawa a Najeriya inda wasu yankuna kan wuni su kwan ba wuta.
Da zarar an dawo da wutar sai ka ga talakawa na rige-rigen cajin waya da wasu aiyuka na wajibi da zarar an dan dawo da wutar.
Hakanan da zarar an fara ruwan sama ko hadsri ya taso sai ka ga an dauke wutar.
Mun baku labarin cewa a bana kadai sau shida wutar lantarki na daukewa daga cibiyar samar da wutar.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
"DAUKE WUTA NA KARA TA’AZZARA A NAJERIYA" checkout my nice website https://www.sneaks.fr/
Votre article DAUKE WUTA NA KARA TA’AZZARA A NAJERIYA est vraiment instructif, merci !