Dan wasa kwallon super eagles Alex Iwobi yana cikin dardar a club dinshi na Everton dake kasar England sakamakon kocinshi ya kawo masa kishiyoyi har guda uku ragas wadanda suke buga gurbinsa daga cikinsu akwai Abdoulaye Docoure, Allan da kuma James Rodrigues na club din real Madrid.
Sakamakon haka yasa Dan kwallon cikin fargabar samun cikakken gurbin taka leda a kakar bana wannan yasa dan kwallon yake tunani sauya sheka daga club din.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀