• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

DAN KWALLO DA YA SHAHARA A DUNIYA MARADONA YA MUTU SANADIYYAR BUGUN ZUCIYA

Shaharerren dan kwallon kafa a duniya Diego Maradona ya mutu a sanadiyyar bugun zuciya ya na mai shekaru 60.

Shugaban kasar Maradona wato Alberto Fernandez ya aiyana zaman makoki na wuni uku a kasar don jajanta mutuwar Maradona.

Gabanin mutuwar Maradona a gidan sa da ke arewacin Buenos Aires ya shiga matsananciyar jinya har a ka ga motocin daukar marar sa lafiya guda 4 a kofar gidan.

Maradona ya yi suna a lokacin da ya jagoranci kasar sa Argentina ta kashe kofin duniya a 1986,

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “DAN KWALLO DA YA SHAHARA A DUNIYA MARADONA YA MUTU SANADIYYAR BUGUN ZUCIYA”
  1. Thanks for one’s marvelous posting! I certainly enjoyed
    reading it, you’re a great author. I will make sure to
    bookmark your blog and definitely will come back at some point.
    I want to encourage you to continue your great posts, have
    a nice evening!

Leave a Reply

Your email address will not be published.