• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

DALILIN KORAR JAKADAN AMURKA DA NA KASASHEN TURAI 9 A TURKIYYA

ByHassan Goma

Oct 24, 2021

Shugaban Turkiyya Raceb Tayyeb Erdoan ya umurci  ministan sa na waje ya shirya korar jakadan Amurka da na wasu kasashen turai 9 daga kasar don bukatar da su ka yi na a sake wani mai tallafawa zanga-zanga Osman Kavala.
Kavala dai da ke tsare a hannun hukumomin Turkiyya, ya na fuskantar shari’ar kashewa ‘yan zanga-zanga kudi da kuma hannu da ya ke da shi a yunkurin juyin mulkin da ya nemi kifar da gwamnatin Erdoan a 2016.
Matukar a ka kori wadannan jakadun na turai, gwamnatin shugaba Erdoan da ta ke shekara ta 19 kan mulki za ta sa kafar wando daya da kasashen yamma a wani lamari na tsamin huldar diflomasiyya.
A wata sanarwa a rnar 18 ga watan nan jakadan Kanada, Denmark, Faransa, Jamus, Netherlands, Norway, Sweden, Finland, New Zealand da Amurka sun bukaci gwamnatin Turkiyya ta nuna adalci a shari’ar kavala da kuma sake shi.
Ma’aikatan wajen Turkiyya ta gaiyaci jakadun inda ta zaiyana matsayar ta su da cewa soki-burutsu ne kawai.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
4 thoughts on “DALILIN KORAR JAKADAN AMURKA DA NA KASASHEN TURAI 9 A TURKIYYA”
  1. Thank you a lot for providing individuals with remarkably remarkable opportunity to read from this web site. It is always so great plus jam-packed with fun for me personally and my office peers to search the blog not less than 3 times weekly to find out the new items you have got. And of course, I’m always impressed concerning the special concepts served by you. Certain 3 tips in this posting are definitely the most efficient we’ve had.

  2. I have observed that of all sorts of insurance, medical insurance is the most questionable because of the clash between the insurance policy company’s need to remain making money and the customer’s need to have insurance plan. Insurance companies’ earnings on overall health plans are extremely low, so some providers struggle to generate income. Thanks for the ideas you write about through this blog.

  3. Very great post. I simply stumbled upon your blog and wanted to mention that I’ve truly loved browsing your blog posts. After all I抣l be subscribing on your feed and I am hoping you write again soon!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *