• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

DALILAN DA ZA MU KAFA DOKOKI KAN KAFAFEN YANAR GIZO-GBAJABIAMILA

Kakakin majalisar wakilan Najeriya Femi Gbajabiamila ya ce ya na da muhimmancin a kafa dokokin tsara hanyoyin amfani da kafafen yanar gizo tun kafin kafafen su haddasawa kasa matsala.

Gbajabiamila na magana ne a wani shirin talabijin na Channels.

Kakakin ya ce tuntuni ya kamata a kafa dokar amma don yanda mutane su ka yi ta kokawa ko kin amincewa da lamarin.

Yanzu haka dai majalisar ta kafa wani kwamiti da zai duba lamarin dakatar da aikin kamfanin tiwita da gwamnatin Najeriya ta yi.

Tuni kwamitin majalisar ya gaiyaci zama don jin ra’ayin jama’a kan batun.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *