• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

DALIBAN SAKANDAREN GWAMNATI TA YAWURI DA A KA SACE SUN KUBUTA

 

Daliban sakandaren gwamnati ta Yawuri da a ka sace sun kubuta dagfa hannun barayin da su ka rike sun a tsawon kwana 118.

Daliban dais u 90 sun samu kubuta inda a yanzu za su isa babban birnin jihar Kebbi, Birnin Kebbi don samun tarba daga hukumomi.

Majiyar jaridar Daily Trust ta tabbatar da kubutar yaran da a su ke kan hanya daga dajin da a ka rike su zuwa cikin gari.

In za a tuna an samu asarar jami鈥檃n gadin makarantar lokacin satar inda madugun barayin daji Dogo Gide ya ce shi ke rike da daliban.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI馃榾馃榾馃榾
One thought on “DALIBAN SAKANDAREN GWAMNATI TA YAWURI DA A KA SACE SUN KUBUTA”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *