A ranar litinin din nan 5 ga watan nan na nuwamba, daliban makarantun firamare da sakandare za su koma karatu a wasu jihohin Najeriya.
Tuni dama wasu jihohin irin Lagos su ka bude makarantun bayan tsawon lokacin matakan yaki da cutar annoba.
Cikin jihohin da za su bude makarantun a litinin din akwai Nassarawa a arewa da tsakiya da Gombe a arewa maso gabar.
Yanzu ya nuna za a jira a ga batun dawowa karatu a jami’o’in na Najeriya.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀