• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

DA ALAMUN YIWUWAR SULHU TSAKANIN ASUU DA GWAMNATIN NAJERIYA

ByNoblen

Jul 24, 2022

Akwai alamun nan gaba kadan za a samu sulhu tsakanin gwamnatin Najeriya da kungiyar malaman jami’a ASUU.

Wannan ya fito ne bayan fahimtar da shugaba Buhari ya yi cewa sai an jawo ma’aikatar ilimi a cikin tattaunawar maimakon ma’aikatar kwadago da ke jagorantar lamarin ba tare da samun nasara ba.

Hakanan kungiyar kwadago ta NLC ta dage kan cewa za ta gudanar da wata zanga-zangar mara baya ga kungiyar ASUU don matsawa gwmanti lamba a samu cimma yarjejeniya.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.