• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

DA ALAMUN TADA BATUN AIKIN TASHAR TUDU TA HAJAR TEKU TA KANO

Alamu na nuna farfado da aikin kammala aikin tashar hajar teku ta tudu a Kano don hakan ya kara bunkasa hada-hadar kasuwanci ta odar kaya da fitar da su ketare.
An kwan biyu da fara batun wannan tasha kamar yanda a ka kammala ta Kadsuna da kuma nisa kan wacce a ke yin ta a Funtua jihar Katsina.
Muhimmancin wadannan tashoshi don amfanin jihohi musamman na arewa da ba sa gabar teku don haka ‘yan kasuwa ba sai sun tafi Lagos don fiton kayan su ba.
Bayanai daga tsohon shugaban hukumar kasuwancin jiragen ruwa Hassan Bello da ke kula da tashar ta Kano, na nuna gwamna Abdullahi Umar Ganduje zai gaba da ministan sufuri Rotimi Amaechi a litinin din nan, inda a ke sa ran za su tattauna kan batun.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
37 thoughts on “DA ALAMUN TADA BATUN AIKIN TASHAR TUDU TA HAJAR TEKU TA KANO”
  1. Spot on with this write-up, I seriously think this site needs much more attention. I’ll probably be
    back again to read through more, thanks for the information!

  2. all the time i used to read smaller articles which as well clear
    their motive, and that is also happening with this post which I am reading now.

Leave a Reply

Your email address will not be published.