• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

DA ALAMUN SHUGABA BUHARI ZAI GABATAR DA KASAFIN KUDIN BADI A WATAN GOBE

ByNasiru Adamu El-hikaya

Sep 15, 2022

Alamu na nun shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai gabatar da kasafin kudin badi shekara ta 2023 a watan gobe.

Hakan na nuna fatar dorewar tsarin fara aikin kasafin kudi daga watan Janairu zuwa watan Disamba na shekara don majalisaun biyu ka iya kammala duba kasafin har zuwa sanya hannun shugaban kasa a watan Disamba.

Kakakin majalisar Wakilai Femi Gbajabiamila ya baiyana wannan labari na fatar gabatar da kasafin a makwan farko watan na Oktoba.

Kasafin dai na 2023 zai zama shi ne kasafi na karshe da shugaba Buhari zai gabatar a wa’adin gwamnatin sa da ya samu damar yi har sau biyu daga 2015 zuwa 2023 in an Allah ya kai rai.

Yanzu haka kwamitocin majalisar dokokin na ganawa da ma’aikatu don tattauna batun shirin kashe kudi na tsakiyar zango na shekara ta 2023-2025.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
6 thoughts on “DA ALAMUN SHUGABA BUHARI ZAI GABATAR DA KASAFIN KUDIN BADI A WATAN GOBE”
  1. Looking at this article, I miss the time when I didn’t wear a mask. baccaratsite Hopefully this corona will end soon. My blog is a blog that mainly posts pictures of daily life before Corona and landscapes at that time. If you want to remember that time again, please visit us.

  2. Nice post. I was checking continuously this weblog and I am inspired! Very helpful info specifically the final section 🙂 I care for such info a lot. I used to be seeking this certain info for a very long time. Thank you and best of luck.

Leave a Reply

Your email address will not be published.