• Fri. Dec 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari...

DA ALAMUN HUKUMAR ZABE ZA TA JIRA SAI MAJALISA TA TABBATAR DA SABUWAR DOKAR ZABE KAFIN BAIYANA JADAWALIN 2023

Da alamun hukumar zaben Najeriya za ta jira sai majalisar dokokin Najeriya ta kammala daukar mataki kan sabuwar dokar zabe kafin baiyana cikekken tsarin jadawalin zaben 2023.
In za a tuna sabuwar dokar dai ba ta samu karbuwa ba a wajen shugaba Muhammadu Buhari wanda ya dawo da ita majalisar don sake dubawa.
Shugaban bai amince da tsarin gudanar da zaben fidda gwani na jam’iyyu ta hanyar ‘yar tinke ba da nuna akwai kashe makudan kudi ga kuma kalubalen tsaro.
Wani tanadin sabuwar dokar shi ne tura sakamakon zabe ta hanyar na’ura mai kwakwalwa.
Tun farko shugaban hukumar zaben Mahmud Yakubu ya aiyana ranar 23 ga watan febrerun badi a matsayin ranar da za a gudanar da babban zaben.
A na sa ran majalisar dokokin a larabar nan, za ta duba dokar don yiwuwar cire sassan da fadar Aso Rock ba ta amince da su ba.
Abu ne mai kamar wuya a ce majalisar za ta iya daukar matakin gwale shugaba Buhari wajen sanya hannu kan dokar.

KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
13 thoughts on “DA ALAMUN HUKUMAR ZABE ZA TA JIRA SAI MAJALISA TA TABBATAR DA SABUWAR DOKAR ZABE KAFIN BAIYANA JADAWALIN 2023”
 1. I have been surfing online more than 4 hours today,
  yet I never found any interesting article like yours.
  It is pretty worth enough for me. In my opinion, if all site owners
  and bloggers made good content as you did, the web will be a lot more useful
  than ever before.

 2. Yesterday, while I was at work, my sister stole my apple ipad and tested to see if it can survive
  a 40 foot drop, just so she can be a youtube sensation. My apple ipad is now destroyed and she has 83 views.
  I know this is entirely off topic but I had to share it with someone!

 3. Please let me know if you’re looking for a author for your weblog.
  You have some really good posts and I feel I would be a good asset.

  If you ever want to take some of the load off, I’d
  absolutely love to write some material for your blog
  in exchange for a link back to mine. Please send me an e-mail if interested.
  Cheers!

 4. Asking questions are really good thing if you are not understanding something entirely, except
  this post gives good understanding even.

 5. So, if you intend to get involved in the hospitality market at some
  point later in your life, you could take up bartending complete time and perform your way up.

  Visit my site: 밤알바

 6. I have read so many articles on the topic of the blogger lovers except this article is really a fastidious post, keep
  it up.

 7. Thank you, I’ve recently been searching for info approximately this
  subject for a while and yours is the best I’ve found out
  till now. However, what in regards to the bottom line?

  Are you certain in regards to the source?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *