• Fri. Jan 28th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

DA ALAMUN FIRAMINISTAN SUDAN ABDALLAH HAMDOK ZAI AJIYE AIKI

ByNoblen

Dec 22, 2021 ,

Da alamun firaministan Sudan Abdallah Hamdok zai ajiye aiki bayan dawo da shi da shugaban sojoji Abdelfatah Burhan ya yi bayan juyin mulkin da sojojin su ka yi wa gwamnatin rikwan kwarya ta farar hula.
Majiyoyi na ksa da Hamdok na nuna zai yi murabus nan da ‘yan sa’ao’I don rashin jituwa da jam’iyyun siyasa kan hanyar da ya ke bi a yanzu ta maida mulkin.
A asabar da ta gabata dariuruwan mutane sun yi zanga-zangar kin amincewa da mulkin soja da rashin yarda da amincewar da Hamdok ya yi na sake karbar mukamin bayan kifar da gwamnatin sa.
Hamdok dai dama zai iya mulkin ne matukar ya samu goyon bayan jam’iyyun siyasa inda a fili sun juya ma sa baya.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
4 thoughts on “DA ALAMUN FIRAMINISTAN SUDAN ABDALLAH HAMDOK ZAI AJIYE AIKI”
  1. Excellent web site you’ve got here.. It’s hard to find excellent writing like yours nowadays.
    I really appreciate people like you! Take care!!

  2. Howdy! Would you mind if I share your blog with my twitter group? There’s a lot of folks that I think would really enjoy your content. Please let me know. Cheers

  3. I enjoy what you guys are usually up too. This kind of clever
    work and exposure! Keep up the wonderful works guys I’ve incorporated you guys to blogroll.

  4. Hello there, I believe your web site might be having browser compatibility problems.When I take a look at your blog in Safari, it looks fine but when opening in IE,it has some overlapping issues. I just wantedto provide you with a quick heads up! Otherthan that, wonderful website!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *