• Fri. Dec 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari...

DA ALAMUN BATUN TSAIDA DAN TAKARA DAYA A PDP DAGA AREWA YA WARGAJE

Alamu na nuna dukkan ‘yan takarar tikitin PDP daga arewa na son yin gaban kan su don zuwa zaben fidda gwani a gwada karbuwan kowa.
Hakan na nuna yunkurin da 4 daga ‘yan takarar su ka yi na hada kai don fidda gwani daga cikin su, ya wargaje.
Daya bayan daya, masu takarar na fitowa su na nuna za su cigaba da gwada takarar su har zuwa yanda hali ya kaya.
In za a tuna dama shaharerren dan takarar PDP Atiku Abubakar bai shiga batun daidaitawar ba ma balle a ce ko ya kaucewa hadin kan da a ka yi.
Kazalika gwamna Aminu Tambuwal na Sokoto bai tsaya har karshen yanke hukunci ba, ya janye daga batun daidaitawar da fahimtar cewa ba za a samu wata maslaha ba.
Akwai ‘yan takara 17 tsakanin ‘yan arewa da kudu da ke neman tikitin PDP.

KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
5 thoughts on “DA ALAMUN BATUN TSAIDA DAN TAKARA DAYA A PDP DAGA AREWA YA WARGAJE”
  1. I really like your writing style, great information, regards for posting :D. “Freedom is the emancipation from the arbitrary rule of other men.” by Mortimer Adler.

  2. Have you ever thought about publishing an e-book or guest authoring on other websites? I have a blog based upon on the same topics you discuss and would really like to have you share some stories/information. I know my audience would value your work. If you are even remotely interested, feel free to send me an email.

  3. I really like what you guys are usually up too. This type of clever work and reporting! Keep up the terrific works guys I’ve added you guys to my personal blogroll.

  4. Howdy just wanted to give you a quick heads up. The text in your article seem to be running off the screen in Ie. I’m not sure if this is a formatting issue or something to do with web browser compatibility but I thought I’d post to let you know. The design and style look great though! Hope you get the issue solved soon. Cheers

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *