• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

DA ALAMU PDP NA TSAKA MAI WUYA KAN ATIKU, WIKE DA AYU

ByNoblen

Jul 6, 2022

Da alamu babbar jam’iyyar adawa ta Najeriya ta PDP na cikin tsaka mai wuya kan lamarin dan takarar shugaba na jam’iyyar Atiku Abubakar, gwamnan Ribas Nyesom Wike da kuma shugaban jam’iyyar Iyorchia Ayu.

Abun lura a nan lalle rashin daukar Wike a matsayin mataimakin takara da Atiku bai yi ba, ya sake bullo da kalubale.

Labarun da ke yaduwa na bukatar Ayu ya yi murabus dan kudu yah au kujerar don Atiku dan arewa ne a matsayin dan takara.

Gwamnan Binuwai Samuel Otom da tsohon gwamnan Ekiti Ayo Fayose na marawa Wike baya don haka sun a yi wa tafiyar Atiku tutsu.

Duk da haka Atiku a bayanin na nuna zai so a bar Ayu a mukamin har sai bayan zaben 2023.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.