A cigaba da wasan premier league na kasar England sati na hudu, a yaune Chelsea ta karbi bakuncin Crystal palace inda suka lallasa su da ci hudu da nema, samun nasarar Chelsea yasa sun koma mataki na hudu da maki bakwai kafin Arsenal.
Leeds United da Astonvilla su buga wasannin su wanda dukkanninsu suna da maki shidda shida saboda haka samun nasarar kowanne daga cikinsu zai bashi damar hawa saman Chelsea da maki biyu
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
Truly when someone doesn’t understand after that its up to other viewers that they
will assist, so here it happens.