• Fri. May 20th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

CHAMPIONS LEAGUE: SAKAMAKON WASANNIN ZAKARUN NAHIYAR TURAI 13/April/2022

ByAbubakar Sa'idu

Apr 14, 2022

An buga wasanni guda biyu. Tsakanin Athletico Madrid da Manchester city, sai Liverpool da Benfica

Wasan Athletico madrid da Manchester city an tashi babu ci wato kunnen doki, wannan ya bawa Manchester city nasarar kaiwa zagaye na kusa da na karshe saboda nasarar da suka samu akan Athletico Madrid da ci daya a wasan farko.

Wasa tsakanin Liverpool 3-3 Benfica, wasan ya tashi kunnen doki, tashin wasan kunnen doki ya bawa Liverpool damar kaiwa zagaye na gaba a gasar.

Za’a buga zagaye na gaba a ranar
26/April/2022 da kuma 27/April/2022
Liverpool da Villarreal sai
Manchester city da Real Madrid.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “CHAMPIONS LEAGUE: SAKAMAKON WASANNIN ZAKARUN NAHIYAR TURAI 13/April/2022”

Leave a Reply

Your email address will not be published.