• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Wasanni

  • Home
  • CHELSEA SUNYI WAJE DA REAL MADRID

CHELSEA SUNYI WAJE DA REAL MADRID

A gasar zakarun nahiyar turai a daren jiya Chelsea sun karbi bakuncin real Madrid kuma suka lallasa su da ci biyu ba ko daya. Tun farko Dan kwallon Chelsea Timo…

REAL MADRID TA LALLASA BERCELONA

A daren jiya Real Madrid sun karbi bakuncin Barcelona a cigaba da gasar Laliga na kasar spaniya mako na talatin. Minti sha uku da take Wasa Karim Benzema ya zurawa…

LEICESTER CITY TAYI AWON GABA DA MANCHESTER UNITED

A yammacin yau Leicester city ta karbi bakuncin Manchester United a gasar F.A cup na kasar ingila. Dan wasan gaba na Leicester city kelechi iheanacho Dan asalin kasar Nigeria ya…

ARSENAL SUNGA TA KANSU A HANNUN WESTHAM

A cigaba da gasar premier league na kasar ingila mako na talatin yau arsenal sun Kai ziyara gidan westham. Minti sha biyar da take Wasa dan wasan westham Jesse lingard…

WASANNI: KULAB DIN DA SUKA SAMU NASARAR KAIWA ZAGAYE NA GABA- EUROPA

Bayan an tashi wasannin cin kofin europa na nahiyar turai zagaye na biyu kulab din da suka samu nasarar kaiwa zagaye na gaba sune: Arsenal, Dynamo Zagreb, Granada, Ajax, Manchester…

EUROPA LEAGUE: MANCHESTER UNITED TAKAI ZAGAYE NA GABA

A satin da ya gabata a ziyarar da Ac Milan ta kai gidan Manchester sun tashi kunne doki daya da daya. A daren jiya kuwa Manchester United ta nunawa AC…

Wasanni: Arsenal sun Kai zagaye na gaba a cin kofin zakarun nahiyar turai na Europa league

A yau arsenal sun karbi bakuncin olympiakos da misalin karfe bakwai saura minti biyar na yamma. Idan bamu manta ba A makon da ya gabata arsenal sun je gidan olympiakos…

AMURKA TA KAI HARI KAN GINE-GINEN ‘YAN BINDIGAR DA IRAN KE MARAWA BAYA A SHAM; MUTUM 17 SUN MUTU

Amurka ta kai hari kan wasu gine-gine da ‘yan bindiga masu samun goyon bayan Iran ke amfani da su a kasar Sham. Harin kan iyakar Sham da Iraki ya yi…

BAYERN MUNICH TA DOKE LAZIO DA CI 4-1

Mai rike da kofin Zakarun Turai, Bayern Munich ta doke Lazio da ci 4-1 har gida a wasan zagaye na biyu a Champions League ranar Laraba. Robert Lewandowski ne ya…

PC PORTO TA CASKALA JUVENTUS DA CI 2-1

Da alama kungiyar ta Porto tana iya kai bantenta zagaye na kusa da karshe bayan ta samu nasara akan juventus. Tun da fari Dan wasan Porto Taremi shine ya zura…