• Sat. Nov 27th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Tsaro

  • Home
  • SHUGABA BUHARI YA BA DA UMURNIN MURKUSHE BARAYI KAN HANYAR ABUJA ZUWA KADUNA

SHUGABA BUHARI YA BA DA UMURNIN MURKUSHE BARAYI KAN HANYAR ABUJA ZUWA KADUNA

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ba da umurnin jami’an tsaro su murkushe barayin daji a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna. Wannan ya fito ne ta bakin ministan cikin gida Rauf…

‘YAN BINDIGA SUN SAKE YARA UKU DA SU KA KAMA DA SAURAN MUTANE A MARU

‘Yan bindiga a yankin Maru da ke jihar Zamfara sun sako yara uku da su ka sace da sauran mutane wajen wata hudu da su ka wuce. Rahoton ya nuna…

HAFSAN SOJA YA RASA RAN SA A KWANTAN BAUNAN ‘YAN ISWAP A BORNO

Hafsan soja mai mukamin Burgediya Janar ya rasa ran sa a kwantan baunan ‘yan ta’addan ISWAP a yankin karamar hukumar Askira Uba a jihar Borno. Kazalia rahoton ya kara da…

MUTUM SHIDA DA A KA SACE A JAMI’AR ABUJA SUN KUBUTA

Jami’ar Abuja ta ba da labarin cewa mutum 6 da barayi su ka sace sun samu kubuta ba tare da biyan kudin fansa ba. Mutanen sun hada da Farfesa Obansa…

DIG JOSEPH EGBUNIKE NE ZAI KULA DA TSARO A ZABEN JIHAR ANAMBRA

Babban sufeton ‘yan sandan Najeriya Usman Baba Alkali ya tura DIG Joseph Egbunike don kula da lamuran tsaro a zaben gwamnan jihar Anambra.   Za a gudanar da zaben a…

‘YAN BINDIGA SUN KAI FARMAKI A YANKIN FASKARI DA KE JIHAR KATSINA, NAJERIYA

‘Yan bindiga sun shiga yankin karamar hukumar Faskari a jihar Katsina inda su ka yi kisan gilla da lalata dukiya.   Akasin a majiyar jaridar Premium Times ya auku ne…

JAMI’AN TSARO ZA SU YI DIRAR MIKIYA KAN MASU NIYYAR HARGITSA ZABEN ANAMBRA – MONGUNO

Mai taimakawa shugaban Najeriya kan tsaro Manjo Janar Babagana Monguno mai ritaya ya gargadi masu barazana ga zaben gwamnan Anambra su sauya tunani don jami’an tsaro na shirye wajen dirar…

RUNDUNAR ‘YAN SANDA A ZAMFARA TA BA DA TABBACIN KARE MASU YI WA KASA HIDIMA BAYAN SACE WASU DAGA CIKIN SU

Rundunar ‘yan sanda a jihar Zamfara ta karfafawa matasa masu yi wa kasa hidima a jihar guiwa cewa za ta tabbatar tsaron lafiyar su. Wannan tabbaci ya zo ne bayan…

AN TAKAITA SUFURIN JIRGIN KASA TSAKANIN ABUJA DA KADUNA DON LALATA TITIN JIRGI DA MIYAGU SU KA YI

Hukumar jiragen kasa ta takaita da zirga-zirga tsakanin Abuja da Kaduna don harin da miyagun iris u ka kai kan titin jirgin a wajajen yankin Rijana da ke zama tungar…

A NA TA SAMBARKA DON KUBUTAR SARKIN FULANIN BUNGUDU ALHAJI HASSAN ATTO DAGA BARAYIN DAJI

Masarautar Bungudu a jihar Zamfara ta kaure da farin ciki don kubutar sarkin su Alhaji Hassan Atto sarkin fulanin Bungudu, daga barayin daji. Basaraken ya samu kan sa ne bayan…