• Thu. Sep 29th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Ta’aziya

  • Home
  • MUSULMI SUN SHIGA JUYAYIN RASUWAR SHEIKH DR.AHMAD IBARHIM BAMBA BUK

MUSULMI SUN SHIGA JUYAYIN RASUWAR SHEIKH DR.AHMAD IBARHIM BAMBA BUK

Musulmi a Najeriya da wasu kasashen ketare da dama sun shiga juyayin rasuwar babban malamin HADISI Sheikh Dr.Ahmad Ibrahim Bamba BUK. Marigayin mazaunin Kano ya rasu ne bayan fama da…

MUN KIRGA MUTUM 52 DA ‘YAN BINDIGA SU KA KASHE A KAUYUKAN ANKA-MURTALA WARAMU

Daya daga mazauna kauyukan karamar hukumar Anka a jihar Zamfara, Murtala Waramu ya ce shi da sauran jama’a sun kirga gawa 52 da ‘yan bindiga su ka yi wa kisan…

OLUBADAN YA RIGA MU GIDAN GASKIYA

Babban basaraken masarautar Ibadan a jihar Oyo Saliu Adetunji ya riga mu gidan gaskiya a asibitin koyarwa na jami’ar Ibadan bayan fama da jinya. Marigayin ya zama sarkin Ibadan na…

AN GUDANAR DA JANA’IZAR DR.IBRAHIM DATTI AHMED A MASALLACIN ALFURQAN KANO

An gudanar da sallar jana’izar shugaban majalisar shari’ar musulunci ta Najeriya Dr.Ibrahim Datti Ahmed a masallacin Alfurqan da ke Kano. Marigayin ya rasu bayan fama da jinya ya na mai…

GWAMNA GANDUJE YA KAI ZIYARAR TA’AZIYYA GA TSOHON GWAMNA KWANKWASO

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya kai ziyarar ta’aziyya ga tsohon gwamnan jihar Rabi’u Musa Kwankwaso bisa rasuwar kanin sa. Duk da ziyarar ta ta’aziyya ce amma ganin manyan…