• Thu. Sep 29th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Ta’addanci

  • Home
  • YAN BINDIGA SUNYI AWON GABA DA MUTANE A MASALLACIN JUMA’A A JIHAR ZAMFARA.  

YAN BINDIGA SUNYI AWON GABA DA MUTANE A MASALLACIN JUMA’A A JIHAR ZAMFARA.  

Yan bindiga sunyi awon gaba da mutane a masallacin juma’a dake unguwar Zugu karamar hukumar Gumi, jihar Zamfara.   Yan bindigar masu satar mutane sun saje cikin masallatan da rabuwa…

‘YAN BINDIGA SUN KASHE SOJAN NAJERIYA DAYA A OAHAFIA JIHAR ABIA

‘Yan bindiga da a ke zargin ‘yan kungiyar neman kafa kasar Biyafara ne ta IPOB sun yi kisan gilla ga soja daya a yankin karamar hukumar Ohafia a jihar Abia.…

‘YAN BINDIGA SUN HARBE WANI MAI BABUR A JIHAR IMO YAYIN HARI A WATA KASUWA

‘Yan bindiga sun cigaba da zubar da jini a jihar Imo da Abia inda a yankin karamar hukumar Mbaitoli a jihar Abia su ka tunkari wata kasuwa su ka kashe…

‘YAN BINDIGA SUN KAI HARI KAN BIGIREN BINCIKEN JAMI’AN SHIGE DA FICE

‘Yan bindiga sun kai farmaki kan madakatar bincike ta hukumar shige da fice ta Najeriya a yankin karamar hukumar Maigatari a jihar Jigawa inda su ka yi kisan gilla ga…

‘YAN BINDIGA NA NEMAN MILIYOYIN NAIRA DON FANSO ‘YAN DAURIN AURE A TAMBUWAL JIHAR SOKOTO

‘Yan bindiga da su ka sace wadanda su ka je daurin aure a Tambuwal da ke jihar Sokoto, na neman diyyar miliyoyin naira kafin sako mutanen. Masu daura auren na…

‘YAN BINDIGA SUN KAI HARI KAN WATA MAJAMI’A A JIHAR ONDO

Rahotanni daga jihar Ondo na baiyana cewa ‘yan bindiga sun kai hari kan wata majami’a a jihar inda hakan ya yi sanadiyyar asarar rayuka. Rundunar ‘yan sanda a jihar ta…

WADANDA SU KA SACE FASINJAN JIRGIN KASA TSAKANIN ABUJA DA KADUNA SUN SAKE SAKIN BIDIYO

Barayin da su ka sace fasinjojin jirgin kasa tsakanin Abuja da Kaduna sun sake sakin faifan bidiyon nuna wadanda su ka sacen. Masu satar sun nuna maza 5 mata 3,…

BARAYIN MUTANE SUN NEMI DIYYAR NAIRA MILIYAN 30 KAN SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR KEFFI

Barayin da su ka sace shugaban karamar hukumar Keffi da direban sa a wajajen kauyen Gude a jihar na bukatar kudin fansa Naira miliyan 30. A ranar jumma’a da magariba…

‘YAN BINDIGA SUN KAI FARMAKI GARIN TSAFE DA KE JIHAR ZAMFARA SU KA YI TA HARBE-HARBE

‘Yan bindiga da su ka addabi jihar Zamfara sun kai hari garin Tsafe helkwatar karamar hukumar Tsafe a jihar Zamfara inda su ka yi ta harbe-harbe. ‘Yan bindigar dai sun…

MUN HAU KAN TSAUNI KAFIN A KAWO MOTOCI A KAI MU TUDUN MUN TSIRA-DAYA DAGA FASINJOJIN HJIRGIN KASA DA A KA KAI WA HARI KAN HANYAR KADUNA

Daya daga fasinjojin jirgin kasan da barayin daji su ka kai wa hari kan hanyar Abuja zuwa Kaduna Abdulwabid Ahmad ya ce bayan harin sojoji sun zo inda su ka…