• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Soyayya

  • Home
  • A MATSAYIN KA NA WANDA KAJIMA DA DAKON SOYYAYAR WATA WACCE BAKA  TABA FURTA MATA CEWA KANA “SON” TABA

A MATSAYIN KA NA WANDA KAJIMA DA DAKON SOYYAYAR WATA WACCE BAKA  TABA FURTA MATA CEWA KANA “SON” TABA

Toh yau zamu tattauna yanda za’ayi  kasanar da wacce zuciyarka ta kamu da son ta Dafarko dai yanada mahimmanci abawa zuciya abunda take muradi, furta kalmar “So” wa wacce zuciyata…

SOYAYYAR SARAUNIYA CLEOPATRA DA MARK ANTONY

Abin kallo da sha’awa, kuma abin burgewa ga kowa. Wannan shine labarin Cleopatra, sarauniyar Masar. Tana iya samun duk wani abu wanda take so, amma ta kamu da ciwon soyayyar…

SOYAYYAR DA BA’A MANTAWA DA ITA HAR ABADA

Ƙauna ƙauna ce mai ƙarfi. A cikin tarihi ma’aurata da ke soyayya sun haifar da yaƙe -yaƙe da jayayya, sun ƙirƙiri fitattun rubuce -rubuce, kiɗa, da fasaha, kuma sun mamaye…

SOYAYYA: TAYAYYA ZAN SACE ZUCIYAR MACE

Tayayya zan sace Zuciyar Mace? A gaskiya sace zucciyar mace abu ne mai sauki ga wanda ya gane sannan kuma abu ne mai wuya ga wanda bai gane ba. Tabbas…

YADDA ZAKA FADAWA MACE KANA SON TA

”Amincin Allah yatabata gareki maikyau,Tun ranar da nafara ganin ki naji kin sace man zuciyata, sannan ina ta tunanin yanda zan yi na fada maki yadda nake sonki a cikin…

SOYAYYA: GAYAN DA ZAKI GIRGIZA ZUCIYAR NAMIJI DA KALAMAN SOYAYYA

“Autan Maza Kai daya tilo nakeso” “Kai daya tilo zancigaba da so” “Kai daya tilo nake tunani” “A duk lokacin da wani abu ya sameka nakan shiga yanayi mara dadi”…

YANDA AKE FARANTA WA MACE RAI A LOKACI GUDA

”Yar Aljanna wallahi Kece farin cikina idan ina tare dake ba karamin dadi nake jiba a cikin kogon zuciyata ba, kece  bugun zuciyatah!”  ”Gimbiyar mata ni nakine ke tawace nabiki…

KALAMAN SOYARYA DA MATA SUKAFI SO

“Masoyiyata ko kinsan Allah yaimiki ni imar kyau da hankali gamida tsan tsar nutsuwa! uhhh! nikam namore Kuma nagodewa Allah daya bani mace mai Daraja acikin mata,Ke nasarace acikin Rayuwatah tunda…

YANDA ZAKISA NAMIJI TINANINKI DARE DA RANA KALAMAN BAKINKI

“Masoyina Karikemin Amanar kanka duk duniya Babu Abinda nake kauna sama da Kai“ “Kullin kuma a kowace rana kaunarka karuwa take a zuciyata“ “Dan Allah Kada kakaryamin Zuciya na rokeka…

SOYAYYA: YANDA ZAKA FARANTA MA BUDURWARKA ZUCIYA DA ZAKAKAN KALAMAN BAKINKA

“Yar Aljanna  wlh Kece farin cikina idan ina tare dake ba karamin dadi nake jiba a cikin kogon Zuciyata kece  bugun zuciya ta”  “Gimbiyar mata ni nakine ke tawace nabiki…