• Mon. Jul 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Siyasa

  • Home
  • BABBAN SUFETON ‘YAN SANDAN NAJERIYA YA TAKAITA ZIRGA-ZIRGAR MOTOCI A JIHAR EDO DAGA DARE ZUWA YAMMACIN ASABAR DIN NAN

BABBAN SUFETON ‘YAN SANDAN NAJERIYA YA TAKAITA ZIRGA-ZIRGAR MOTOCI A JIHAR EDO DAGA DARE ZUWA YAMMACIN ASABAR DIN NAN

Babban sufeton ‘yan sandan Najeriya Muhammad Adamu ya ba da umurnin takaita zirga-zirgar motoci a jihar Edo daga dare zuwa yammacin asabar din nan don gudanar da zaben gwamnan jihar.…

FIRAMINISTAN LEBANON MAI JIRAN GADO ZAI SHIGA TATTAUNAWA DON KAFA GWAMNATI MAI KWARI

Sabon firaministan Lebanon mai jiran gado Mustapha Adib na daukar matakan gudanar da tattaunawa don kafa gwamnatin mai kwari da za ta farfado da tattalin arzikin kasar da ya tabarbare.Adib…

AN SHIGA JAJIBERIN ZABEN JIHAR EDO INDA JAMI’AN ‘YAN SANDA DUBU 31 ZA SU KULA DA TSARO

Yanzu haka dai an shiga jajiberin zaben gwamnan jihar Edo wanda ‘yan sanda dubu 31 za su kula da shi ciki kuwa har da mukaddashin babban sufeto, mataimakin babban sufeto…

HUKUMAR ZABEN NAJERIYA TA KAI KAYAN ZABEN GWAMNAN JIHAR EDO TA SAUKE A RESHEN BABBAN BANKI

Hukumar zaben Najeriya INEC ta kai kayan gudanar da zaben gwamnan jihar Edo da za a gabatar ranar asabar din nan 19 ga watan nan na Satumba.An sauke kayan a…

DAULAR LARABAWA DA BAHRAIN SUN SANYA HANNU DON DAWO DA CIKAKKIYAR HULDA DA ISRA’ILA A TARO GABAN DONALD TRUMP A FADAR WHITE HOUSE

Shugaban Amurka Donald Trump ya karbi bakuncin wakilai daga Daular Larabawa da Bahrain a fadar White House inda su ka rantaba hannun zaman lafiya da kawance da Isra’ila. Yarjejeniyar mai…

A NA CIGABA DA KAMFEN DIN NEMAN LASHE ZABEN EDO MUSAMMAN TSAKANIN APC MAI MULKI A TARAIYA DA PDP MAI MULKI A EDO

Kamfen na kara armashi na zaben gwamnan Edo da hukumar zaben Najeriya za ta gudanar a ranar asabar din nan mai zuwa 19 ga watan nan na satumba. Manyan jam’iyyu…

AMURKA TA KAKABA TAKUNKUMIN HANA VISA GA MASU MAGUDIN ZABE A NAJERIYA

A matakan da ta ke dauka na bunkasa turbar dimokradiyya a duniya, Amurka ta kakaba takunkumin ba da VISA ga wasu daga ‘yan siyasar Najeriya da su ke da hannu…

FADAR ASO ROCK TA YI RADDI GA KALAMAN OBASANJO DA YA KE CEWA GWAMNATIN BUHARI NA NEMAN RUGUZA NAJERIYA

Fadar gwamnatin Najeriya Aso Rock ta maida martani kan kalaman tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo da ya zaiyana gwamnatin Buhari da cewa ta dau matakan rabawa kan kasa da ma…

TSOHON GWAMNAN ADAMAWA NGILARI YA SAUYA SHEKA DAGA PDP ZUWA APC

Tsohon gwamnan jihar Adamawa a Najeriya Bala Ngilari ya sauya sheka daga jam’iyyar sa ta PDP zuwa APC. Ngilari dai a baya ya samu nasarar kotu wajen tsira daga daurin…

AMURKA TA KARA DAGEWA DON KARIN KASASHEN LARABAWA SU KULLA KAWANCE DA YAHUDAWA INDA BAHRAIN TA BI SAHU

Shugaban Amurka Donald Trump ya fitar da sanarwar cewa Bahrain ta amince ta kulla kawance da Isra’ila.Trump ya baiyana haka bayan magana ta wayar tarho da Sarkin Bahrain Hamad Bin…