• Mon. Jul 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Siyasa

  • Home
  • ‘YAN SIYASA NA FADAR DALILAN DA SU KE GANIN GWANAYEN SU NE ZA SU LASHE ZABE

‘YAN SIYASA NA FADAR DALILAN DA SU KE GANIN GWANAYEN SU NE ZA SU LASHE ZABE

Magoya bayan manyan ‘yan siyasa na fadar dalilan da su ke ganin ganin gwanayen su ne za su lashe babban zaben 2023. Muhawarar ta fi daukar hankali a babbar jam’iyyar…

TSARIN MULKI BAI HANA MUSULMI DA MUSULMI SU YI TAKARA KAN TIKITI DAYA BA-UZODINMA

Gwamnan jihar Imo Hope Uzodinma ya ce bai sabawa tsarin mulki musulmi ya dau mataimakin takarar sa musulmi ba. Hakan na zuwa ne a cigaba da muhawar dacewar tsayawar musulmi…

2023-‘YAN TAKARAR MANYAN JAM’IYYU NA ZIYARCE-ZIYARCE SAMUN GOYON BAYA

A yanzu haka ‘yan takarar manyan jam’iyyu na gudanar da ziyarce-ziyarce don jan hanklain masu ruwa da tsaki na jam’iyyun su ba su hadin kai. An fi ganin dan takarar…

SHUGABA BUHARI YA RUBUTAWA GWAMNONI BUKATAR MARA BAYA GA DAN TAKARAR APC BOLA TINUBU

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya rubutawa gwamnonin jam’iyyar sa ta APC bukatar su mara baya ga dan takarar jam’iyyar Bola Ahmed Tinubu. Sakon shugaban na kunshe a wasika da ya…

SHUGABA BUHARI YA BUKACI ‘YAN APC SU MARAWA TINUBU BAYA

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bukaci ‘yan jam’iyyar sa ta APC su marawa dan takarar su Bola Tinubu baya don samun nasarar zaben 2023. Shugaban ya ce marawa Tinubu baya…

TINUBU YA LASHE ZABEN FIDDA GWANI NA APC DA GAGARUMAR NASARA

Shugaban kwamitin zaben gwamna Atiku Bagudu ya aiyana Ahmed Bola Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben fidda gwanin na APC da kuri’a 2,271. Sunan Tinubu a ke ta ambata…

MU NA ALFAHARI DA KAI-MAGOYA BAYAN OSINBAJO

Magoya bayan mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo sun shiga bayanan rarrashin kan su ga faduwa zaben fidda gwani na APC. A zaben dai wanda Osinbajo ya zo na uku; ya…

YAU TA KE RANAR MIKA SUNAN GWANAYE GA HUKUMAR ZABE

Yau alhamis din nan ce ranar mika sunayen gwanaye daga jam’iyyu ga hukumar zabe INEC. Kowace jam’iyya za ta mika jerin sunayen don takarar mukamai a zaben 2033. Hukumar zaben…

KAR MU BARI PDP TA DAWO MULKI-BUHARI,

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bukaci ‘yan jam’iyyar sa su dage don kar PDP ta dawo mulki a 2033. Shugaban wanda ke jawabi a taron fidda gwani na APC, ya…

RABUWAR KAWUNA A TSAKANIN SHUGABANNIN APC NA TARNAKI GA ZABEN FIDDA GWANI

An samu rabuwar kawuna a tsakanin shugabannin jam’iyyar APC da hakan ya kawo tarnaki ga zaben fidda gwani dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar. Yayin da shugaban jam’iyyar Abdullahi Adamu…