• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Siyasa

  • Home
  • HUKUMAR ZABE TA FITAR DA JERIN SUNAYEN ‘YAN TAKARAR GWAMNA DA MAJALISAR JIHA

HUKUMAR ZABE TA FITAR DA JERIN SUNAYEN ‘YAN TAKARAR GWAMNA DA MAJALISAR JIHA

ABUJA-Hukumar zaben Najeriya INEC ta fitar da jerin sunayen ‘yan takarar gwamna da na majalisar jiha gabanin kaddamar da kamfen din su a hukumance ranar 12 ga watan nan na…

KUSHE PETER OBI-BA KORAR BISHOP MBAKA MU KA YI BA-HELKWATAR KATOLIKA

Helkwatar darikar katolika ta ce ba korar shugaban majami’ar ADORATION ta Enugu Bishop Mbaka ta yi ba amma ta tura shi zaman addu’a ne a kebantaccen waje. Mbaka wanda ya…

KO WACE JAMA’IYA ZATA LASHE BABBAN ZABEN 2023?

Masu hasashe kan babban zaben 2023 na cigaba da fitar da bayanan wadanda su ke ganin za su yi galaba da hakan ke cin karo da juna. Babban abun lura…

DA ALAMUN ‘YAN KAMFEN DIN PDP SUN FARA GAJIYA DA CACCAKAR WIKE

Alamu na nuna kamfen din dan takarar shugaban kasa na babbar jam’iyyar adawar Najeriya PDP ya fara gajiya da zafin caccakar da gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike ke yi wa…

MUN SAMU HARE-HARE KAN NA’URAR DUBA SAKAMAKON MU-HUKUMAR ZABEN NAJERIYA

Hukumar zaben Najeriya ta baiyana cewa an kai hare-hare da dama kan na’urar ta, ta duba sakamakon zabe daga masu kutse a yanar gizo. Shugaban hukumar Mahmud Yakubu ya baiyana…

FAYOSE YA ZAIYANA GWAMNA WIKE A MATSAYIN ZUCIYAR BABBAR JAM’IYYAR ADAWA TA PDP

Tsohon gwamnan jihar Ekiti Ayodele Fayose ya zaiyana gwamnan jihar Ribas Nysesom Wike a matsayin zuciyar babbar jam’iyyar adawa ta PDP. Fayose na magana ne a wani taron da Wike…

MASU KIRAYE-KIRAYEN A SAUKENI YARA NE- SHUGABAN PDP AYU  

Shugaban jam’iyar PDP Iyorchia Ayu yace masu kira a sauke shi daga mukaminsa yara ne.   Idan ba’a manta ba gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike  ya ya bukaci sauke Ayu…

ZANYI ABINDA YA KAMATA NE GA KASA DA AL’UMA- TINUBU  

Dan takarar shugabancin kasa a jam’iyar APC 2023 Bola Ahmad Tinubu, yayi alkawari gwamnatin sa ba zatayi abinda take so ba sai dai abinda ya dace ga al’uma da kasa…

MUNA SHIRIN KARBAR SANATA SHEKARAU ZUWA PDP-ATIKU

Dan takarar shugabancin Najeriya a 2023 na babbar jam’iyar adawa PDP Atiku Abubakar na shirin dawowa gida daga ketare dan karbar tsohon gwamnan jihar kano Malam Ibrahim Shekarau cikin jam’iyar.…

CANJA SHUGABANCIN JAM’IYAR PDP NE SHARADIN MARA BAYA GA ATIKU-WIKE

A cigaba da zaman sulhun cikin gida a babbar jam’iyar adawa ta PDP, gwamnan jihar Ribas Nyesom wike yace zai mara baya ga dan takarar shugabancin kasa a babban zaben…