• Wed. Jun 29th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Shari’a

  • Home
  • KOTUN ABUJA TA SAUYA MATSAYA KAN KARAWA SHUGABANNIN KANANAN HUKUMOMIN ABUJA WA’ADIN SHEKARA DAYA

KOTUN ABUJA TA SAUYA MATSAYA KAN KARAWA SHUGABANNIN KANANAN HUKUMOMIN ABUJA WA’ADIN SHEKARA DAYA

Kotun birnin taraiya Abuja ta sauya matasaya kan umurnin ta tun farko na hana rantsar da shugabannin kananan hukumomin da a ka zaba a watan febreru. Hukuncin farko ya nuna…

KOTU A UMUAHIA TA YI WATSI DA DOKAR ZABE DA KE TILASTA MASU MUKAMAN SIYASA SU SAUKA DAGA KUJERA KAFIN TAKARA

Babbar kotun taraiya a Umuahia jihar Abia ta yanke hukuncin watsi da tanadin dokar zabe da ta hana masu rike da kujerun siyasa takara ko zabe a tarukan jam’iyya har…

BABBAR KOTUN TARAIYA A NAJERIYA ZA TA YANKE HUKUNCI KAN BUKATAR BELIN DCP KYARI A 28 GA WATA

Babbar kotun taraiyar Najeriya a Abuja za ta yanke hukunci kan bukatar ba da beli ga DCP Abba Kyari wanda ke fusknatar tuhumar mu’amala da masu safarar kwaya. Bayan sauraron…

PDP TA TURA SUNAYEN WADANDA TA KE SON SU MAYE GURBIN GWAMNAN EBONYI DA MATAIMAKIN SA DA KOTU TA SAUKE

Babbar jam’iyyar adawar Najeriya PDP ta tura sunayen wadanda ta ke son hukumar zabe ta yi amfani da su wajen maye gurbin gwamnan Ebonyi Dave Umahi da mataimakin Kelechi Igwe,…

AMSA LAIFIN MUTUM BIYU CIKIN 7 YA SO KAWO GARDAMA A SHARI’AR ABBA KYARI

Amsa aikata laifin fataucin kwaya da biyu daga mutum 7 da a ke zargi a shari’ar DCP Abba Kyari ya kawo gardama a shari’ar da a ka fara. Rundunar yaki…

KOTU TA YANKEWA BABABN BARAWON MUTANE EVANS HUKUNCIN DAURIN RAI DA RAI

Babbar kotun Ikeja a Lagos ta yanke hukuncin daurin rai da rai kan babban barawon mutanen nan Evans da wasu mutum kan laifin sace wani shugaban gidan magani Donatus Dunu…

KOTU TA BA WA HUKUMAR NDLEA WA’ADIN SA’A 48 TA BA AMSAR NEMAN BELIN DCP ABBA KYARI

Babbar kotun taraiyar Najeriya a Abuja ta ba umurni ga hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA ta ba da amsa ga bukatar neman belin DCP Abba Kyari da ke…

KOTU TA KORI KARAR GWAMNONI DA KE NEMAN GWAMNATIN TARAIYA TA RIKA DAUKAR NAUYIN KOTUNAN JIHOHI

Kotun kolin Najeriya ta yanke hukuncin korar karar da gwamnono su ka shigar sun a bukatar a mika alhakin daukar nauyin kotunan jihohin kan gwamnatin taraiya. Kwamishinonin shari’a na jihohi…

BABBAR KOTUN JIHAR ABIA TA YANKE HUKUNCIN GWAMNATIN NAJERIYA TA BIYA NNAMDI KANU DIYYAR NAIRA BILIYAN 1

Babbar kotun jihar Abia a Umuafia ta yanke hukuncin gwamnatin Najeriya ta biya shugaban ‘yan awaren Biyafara diyyar Naira biliyan 1 don take ‘yancin sa. Kotun ta ce shiga gidan…

BABBAR ALKALIN JIHAR AKWA IBOM TA GWALE WANI LAUYA DA YA CE KOTU TA SABA DOKAR TSARIN MULKI

Babbar alkalin jihar Akwa Ibom Ekaete Obot ta gwale wani lauya wanda ya zo kotu ya na cewa kotun ta saba tsarin mulki a hukuncin da ta gabatar bara. Lauyan…