• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Sharhi

  • Home
  • DIMOKRADIYYAR NAJERIYA NA ZAMA TA ‘YAN JARI HUJJA

DIMOKRADIYYAR NAJERIYA NA ZAMA TA ‘YAN JARI HUJJA

Masu sharhi kan lamuran yau da kullum a Najeriya na nuna dimokradiyyar Najeriya na komawa hannun ‘yan jari hujja. Ra’ayoyin jama’a sun nuna takaicin yanda sai masu hannu da shuni…

Hauhawar Farashin Kaya Na Jawo Mana Asara —’Yan Kasuwa

Hauhawar farashin kayan masarufi da aka bayyana a matsayin mafi muni a tarihin kasar nan, na ci gaba da damun ’yan kasuwa da masu sayen kayan. Wadansu ’yan kasuwa da…

Wa Ke Da Gaskiya Tsakanin Kafafen Yada Labarai Da Muhammad Garba?

Sunan tsohon shugaban Kungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ) kuma tsohon Shugaban ’Yan Jarida ta nahiyar Afirka kuma Kwamishinan Yada Labarai na Jihar Kano, Muhammad Garba ba bako ba ne…

SAI AN SHIGAR DA WAYAR DA KAI GIDAJE KAFIN SAMUN NASARA-MASU SHARHI

Yayin da kalubalen tsaro ke shafar kowane bangare fiye da na ‘yan ta’adda, masu ruwa da tsaki da ba da shawarar isar da sakonnin zaman lafiya gidaje tun daga matakin…

ASO ROCK NA NUNA RASHIN KISHIN KASA KE SA WASU SUKAR NAJERIYA A KETARE

Fadar gwamnatin Najeriya Aso Rock ta ce son zuciya da rashin kishin kasa ke sa wasu zabar maganganu a ketare da ke taba kimar Najeriya da barazana ga dimokradiyya. Aso…

SHARHIN MASANA

Kabilar akasarin manyan ‘yan sama jannati a Najeriya “JARI HUJJA” da mutum kan samu rejista ne in ya na da miliyoyi ko biliyoyin Naira. Don kudi ba Hausawa ba ne,…

WASANNI: ZA’A KARE KAKAR BANA BA TARE DA DAN WASAN LEICESTER CITY JAMES JUSTIN

Dan wasan mai shekara 22 ya sami rauni a gwiwarsa ne a wasan da suka buga da Brighton ranar Laraba. Justin, wanda ya buga wa kungiyar kwallon kafa ta Leicester…

ABAR BISHOP KUKAH YA YI HARKOKIN SA AMMA YA GUJI TABA ZUCIYAR MUTANE

Gwamnatin Najeriya ta bukaci barin shugaban darikar katolika ta Sokoto Bishop Mathhew Hassan Kukah ya yi harkokin sa a Sokoto ba tare da takurawa ba. A sanarwa daga mai taimakawa…

AN TSIGE SHUGABAN AMURKA DONALD TRUMP

Majalisar Wakilan Amurka ta tsige Shugaba Donald Trump saboda “tayar da zaune tsaye” a rikicin da ya barke a Capitol a makon da ya gabata. Shi ne shugaban kasa na…

TELEGRAM ZAI MAYE GURBIN WHATSAPP

Telegram na samun sabbin masu amfani dashi kimanin mutane miliyan 25 a cikin kwanaki uku.Sanannen manhajar saƙon Telegram sun samu sabbin masu amfani miliyan 25 rajista a cikin awanni 72…