• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Ra’ayi

  • Home
  • MASU SAYEN KAYA SU BOYE SAI SUN YI TSADA BA SU KYAUTA BA-SHEIKH ZAKARIYAH AJIYA

MASU SAYEN KAYA SU BOYE SAI SUN YI TSADA BA SU KYAUTA BA-SHEIKH ZAKARIYAH AJIYA

Shehun malamin Islama Zakariyah Ajiya ya nuna takaici yanda wasu ‘yan kasuwa ke saye kayan abinci su na boyewa. A hudubar sa a masallacin jumma’a na Bolari, Gombe, Sheikh Zakariyah…

INA GANIN RASHIN BIN NOMAN ZAMANI KE KAWO TSADAR ABINCI-IBRAHIM MUSA

Memba a hukumar samar da ingantaccen iri ta Najeriya Ibrahim Musa ya ce ya na ganin rashin bin dabarun noman zamani ne ke kawo tsadar abinci ba batun simoga ba.…

SAM BA MU YARDA DA DAUKI DORA DA MINISTA ADAMU ADAMU YA YI A ZABEN APC NA BAUCHI BA-SARKIN AREWA

Jigon APC a Bauchi Alhaji Hassan Sharif ya ce shi da sauran masu ra’ayi irin na sa ba za su taba amincewa da yanda ya yi zargin ministan ilimi Adamu…

KORONA-MA’AIKATAN NAJERIYA NA BAIYANA RA’AYOYI MABAMBANTA KAN UMURNIN LALLE SAI SUN YI RIGAKAFI

Ma’aikatan gwamnatin taraiyar Najeriya na baiyana ra’yoyi mabambanta kan umurnin lalle sai sun yi rigakafin korona bairos. Hakan na zuwa ne gabanin fara aikin dokar hana shiga ma’aikata ga duk…

NI NA SAN ALLAH KE BA DA MULKI-BOLA TINUBU

Jagoran jam’iyyar APC mai mulki Bola Ahmed Tinubu ya ce ya san Allah ke ba da mulki kuma in ya ba wa mutum mulkin a na bukatar ya yi amfani…

NAJERIYA NA BUKATAR SHUGABA NE NAGARTACCE BA MULKIN KARBA-KARBA BA-BAKARE

Tsohon mataimakin shugaba Buhari a takarar shugaban kasa a 2011 Pastor Tunde Bakare ya ce Najeriya na bukatar shugaba mai nagarta ne ba mulkin karba-karba ba. Bakare na magana ne…

SAI AN DAU MATAKAN GAGGAWA DON KAUCEWA FADAWA TSIYACEWAR TATTALIN ARZIKI A NAJERIYA- DR.ISMAIL MUHAMMAD BELLO

Masanin tattalin arziki da ke koyarwa a jami’ar jihar Bauchi Dr.Ismail Muhammad Bello ya ce sai hukumomi a Najeriya sun dau matakan gaggawa ne za su dakatar da kasar daga…

ZUBAR DA JINI A FILATO MUGUN LAIFI NE-BASARAKEN IBAAS

Basarake daga yankin barikin Ladi a Jihar Filato Gwom Ibaas ya ce zubar da jini a jihar Filato mugun laifi ba da ke maida hannun agogo baya a jihar. Basaraken…

MU NA KIRA GA GWAMNATIN FILATO TA SASSAUTA DOKAR HANA FITA-ALI ABDULLAHI

Wani shaharerren dan jarida kuma mai sharhi Mallam Ali Abdullahi ya bukaci gwamnatin jihar Filato ta sassauta dokar hana mutane fita dare da rana a karamar hukumar Jos ta arewa.…

HANA KASUWAR CANJI DALA BA ZAI TAIMAKAWA RAGUWAR TSADA BA-TSOHON AKANTA

Masana tattalin arziki a Najeriya na cewa hana kasuwar canji dala da babban banki ya yi ba zai hana tashin farashin dalar ko wadatar ta a kasa ba. Tsohon Akanta…