• Sun. Dec 5th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Nishadi

  • Home
  • MACE MAI FARAR KAFA, GASKIYA NE KO CAMFI NE?

MACE MAI FARAR KAFA, GASKIYA NE KO CAMFI NE?

Babban limamin masallacin jumma’a a Bolari Gombe Sheikh Abubakar Lamido ya ce sam ba wani abu wai shi mata mai farar kafa kawai lamarin camfi ne da ya sabawa Islama.…

A KARA TSAYIN DAKA GA BIN DOKOKIN ALLAH DON SAMUN NASARA DUNIYA DA LAHIRA-SHEIKH BALA LAU

Shehun malamin Islama a Najeriya Imam Abdullahi Bala Lau ya ja hankalin al’umma kan muhimmancin tsayin daka ga bin dokokin Allah don samun nasara a rayuwar duniya da kiyama. Imam…

MOTAR NAIRA MILIYAN 84 AKA SAIWA DJ CUPPY, TEMI, TOLANI FERARI PORTOFINO

Femi Otedola ya sayowa ‘ya’yanshi mata Ferrari DJ Cuppy, Temi, Tolani Femi Otedola shahararren dan kasuwar man fetur ne a Nigeria, ya sayo masu Ferrari Portofino ne wanda takai kimar…

DAN WASAN KWAIKWAYO YA ZAMA LAUYA BAYAN KWASHE SHEKARU 58 A DUNIYA

Kanayo O Kanayo wanda asalin sunansa Anayo Modestus Onyekwere, sanannen jarumine a masana’antar shirya fina-finai ta kudancin Nigeria watau NOLLYWOOD. Jarumin mai shekaru 58 a duniya ya sami nasarar zama…