• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Nasiha

  • Home
  • GODIYAR ALLAH TA YI KARANCI-IMAM ABUBAKAR LAMIDO

GODIYAR ALLAH TA YI KARANCI-IMAM ABUBAKAR LAMIDO

Limamin masallacin jumma’a na Bolari, Gombe Imam Abubakar Lamido ya ce rashin godiyar Allah ya yi tsanani a tsakanin al’ummar yau. Malamin a dububar sa ta jumma’a, ya ce za…

A RAYA KWANAKIN GOMA NA WATAN ZHULHIJJAH-SHEIKH BALA LAU

Shehun malamin Islama Abdullahi Bala Lau ya bukaci dukkan musulmi su dage da ibada a ranakun nan 10 na watan Zhulhijjah don darajar su. Sheikh Bala Lau ya ce akwai…

MUTUWA BABBAN WA’AZI NE GA JAMA’A-SHEIKH ABDULLAHI BALA LAU

Shaharerren malamin Islama a Najeriya Sheikh Abdullahi Bala Lau ya ce mutuwa babban wa’azi ne ga jama’a don hakika duk mai rai wataran zai gamu da mutuwa. Imama Bala Lau…

MU YI ADDU’AR HADIN KAN NAJERIYA A LOKACIN SALLAH-SHUGABA BUHARI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bukaci al’ummar musulmi su yi amfani da lokacin babbar sallah wajen taya Najeriya addu’ar dorewar hadin kai da zaman lafiya. A sakon sa na idin…

MASU HALI SU TABBATAR SUN FIDDA ZAKATUL FITR-SHEIKH BALA LAU

Shugaban JIBWIS Imam Abdullahi Bala Lau ya bukaci duk mai sukuni ya tabbatar da fitar da Zakatul fitr don tallafawa dimbin masu bukata. Shehun malamin ya ce wannan zakkah ta…

A KARA HIMMA WAJEN TALLAFAWA MARAYU DA MISKINAI-SHEIKH BALA LAU

Shugaban JIBWIS Imam Abdullahi Bala Lau ya sake nanata kira na duk masu hannu da shuni da ma dai duk masu dan sukuni su kara dagewa wajen tallafawa marayu da…

MALAMAI SUN BUDE TAFSIRI A WAJAJE DABAN-DABAN A FADIN NAJERIYA

Malamai sun bude tafsirin azumin bana a sassa daban-daban na Najeriya da hakan ya hada da birane da karkara. Nasarar da a ka samu ta fasahar zamani da ta kan…

DA ALAMU ZA A SAMU YIN MUKABALA DA ABDULJABBAR KABARA

Da alamu yanzu sa a samu damar yin muhawara ko mukabala tsakanin Abduljabbar Nasiru Kabara da malamai a Kano biyo bayan janye karar dakatar da hakan da wanu lauya ya…

BA ZA MU SAKE YARDA WANI A KOWACE JIHA YA SAKE ZAGIN SAHABBAI BA-SHEIKH BALA LAU

Shugaban kungiyar JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau ya ce daga yanzu ahlussunnah ba za su bari wani ya fito haka kurum ya na zagin sahabbai a kowace jiha a Najeriya.…

MANYAN MALAMAN JIBWIS SUN SAUKA A JOS JIHAR FILATO DON GAGARUMIN WA’AZI

Manyan malaman JIBWIS sun sauka a jos jihar Filato don gudanar da gagarumin wa’azi na kwamitin Da’adawa na kasa da a ka fara shirin wa’azin daga jumma’ar nan. Malaman karkashin…