• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Lafiya

  • Home
  • WHO TA SAMAR DA KAYAN KULA DA LAFIYA GA KASAR PAKISTAN A YUNKURINTA NA DAKILE CUTUKA MASU YADUWA.  

WHO TA SAMAR DA KAYAN KULA DA LAFIYA GA KASAR PAKISTAN A YUNKURINTA NA DAKILE CUTUKA MASU YADUWA.  

Gidauniyar lafiya ta duniya (WHO) ta samar da kayan ceton rayuwa a yunkurin ta na amsa kiran tallafi ga kasar Pakistan da ambaliyar ruwa tayi sanadiyyar rasa mutane da dama,…

HUKUMAR LAFIYA TA DUNIYA TA AIYANA KYANDAR BIRI A MATSAYIN ANNOBA

Hukumar lafiya ta duniya ta aiyana kyandar biri a matsayin annoba a cikin sauran cutukan da za a dau matakan yaki da su a matakin duniya. An yi muhawara a…

AN SAMU KARIN KAMUWA DA CUTAR KYANDAR BIRI 10 A NAJERIYA A MAKO DAYA DA YA WUCE

An samu karin bullar cutar kyandar biri 10 a Najeriya a mako daya da ya wuce inda hakan ya nuna cutar na nan na yaduwa. Cibiyar yaki da cutuka ta…

HADIMIN SHUGABA BUHARI NA YANAR GIZO YA FADI A ZABEN FIDDA GWANI NA DAN MAJALISAR TARAIYA A KANO

Hadimin shugaba Buhari a kan yanar gizo Bashir Ahmad ya fadi a zaben fidda gwani na dan majalisar wakilai a inuwar APC a Kano. Ahmad ya shiga jerin ‘yan takarar…

LAGOS TA AIYANA KAWO KARSHEN ZANGO NA 4 NA CUTAR KORONA BAIROS

Jihar Lagos ta baiyana kawo karshen zango na 4 na illar cutar korona bairos da ta fara aikin magance cutar a ranar 7 ga disambar bara. Kwamishinan lafiya na jihar…

MASU ZANGA-ZANGAR RASHIN TSARO A AREWA SUN CIGABA DA FITOWA A ABUJA

Masu zanga-zangar neman karfafa tsaro a yankin arewacin Najeriya sun cigaba da fitowa a Abuja rike da kwalaye na rubuce-riubucen bukatun su. Duk da dai mutanen ba su da yawa…

An samu wasu da suka zo Najeriya dauke da sabon samfurin Coronavirus

Sabon nau’in Coronavirus ya shiga kasar Kanada, akalla mutane biyu sun kamu da cutar a yanzu Ministan kiwon lafiya na Kanada, Jean-Yves Duclos ya tabbatar da wannan a wani jawabi…

Gwamnatin Buhari ta shiga damuwa kan yadda ake mutuwa daga cutar Maleriya

Gwamnatin Najeriya ta bayyana damuwarta kan yadda cutar zazzabin cizon sauro ke hallaka jama’ar kasar Ministan lafiya ne ya bayyana haka, inda yace ana yawan samun mace-mace duk da cewa…

BA GASKIYA BA NE CEWA MUN NEMI DALA MILIYAN 200 DON RIGAR SAURO-HLMF

Hukumar lafiya matakin farko ta Najeriya ta ce sam ba gaskiya ba ne wani labarin da a ke yadawa cewa shugaban hukumar Dr.Faisal Shuaib ya na neman dala miliyan 200…

Shin Da Gaske Rigakafin COVID-19 Na Hana Kamuwa Da Cutar?

Duniya ta jima da yarda cewa allurar rigakafin COVID-19 na rage barazanar kamuwa da cutar mai tsanani, ko ma ta kai mutum ga kwanciya a asibiti. Sai dai abin da…