• Tue. Jan 31st, 2023

Labarun Duniya

  • Home
  • IRAN TA RATAYE DAN KASAR TA MAI SHAIDAR ZAMA A BURTANIYA

IRAN TA RATAYE DAN KASAR TA MAI SHAIDAR ZAMA A BURTANIYA

Burtaniya ta zartar da hukuncin kisa ga dan kasar ta mai rejistar zama a Burtaniya Alireza Akbari bayan tuhumar da leken asiri. Jaridar Mezan ta ma’aikatar shari’ar kasar ta fitar…

SHAM TA BUKACI TURKIYYA TA JANYE SOJOJIN TA DAGA CIKIN KASAR TA DON A SULHUNTA

Cikin yunkurin sulhu tsakanin kasar Sham da Turkiyya, shugaban Sham Bashar Al’Asad ya bukaci Turkiyya ta janye sojojin ta daga yankin Sham din. Assad ya bukaci hakan ne don kawo…

KASASHEN DUNIYA SUN YI ALLAH WADAI DA IRAN DON RATAYE DAN ZANGA-ZANGA MOHSEN SHEKARI DA TA YI

Kasashen duniya sun yi tir da Allah wadai da gwamnatin Iran biyo bayan rataye dan zanga-zanga Mohsen Shekari da ta yi bayan wata shari’ar gaggawa da ta sami marigayin da…