• Mon. Jul 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Labari

  • Home
  • DAUKE WUTA NA KARA TA’AZZARA A NAJERIYA

DAUKE WUTA NA KARA TA’AZZARA A NAJERIYA

A na kara samun dauke wutar lantarki ba kakkautawa a Najeriya inda wasu yankuna kan wuni su kwan ba wuta. Da zarar an dawo da wutar sai ka ga talakawa…

SHUGABAN MAJALISAR DATTAWAN NAJERIYA NA TSAKA-MAI-WUYA

Shugaban majalisar dattawan Najeriya Ahmed Lawan na tsaka mai wuya wajen neman tikitin dawowa majalisar dattawa. Lawan dai wanda ya tafi takarar shugaban kasa amma bai samu nasara ba, ya…

RANAR DIMOKRDIYYA-ZAN DAGE DON TABBATAR DA ZABEN 2023 MAI INGANCI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya baiyana cewa zai yi tsayin daka wajen tabbatar da zaben 2023 mai inganci. Shugaban wanda ke magana kan ranar dimokradiyya ta bana, ya ce badi…

12 GA WATAN YUNI, ‘YAN NAJERIYA NA DUBA TASIRIN DIMOKRADIYYA TA ALKAWAURAN ‘YAN SIYASA

Yayin da a ke bukin ranar dimokradiyya ta bana, ‘yan Najeriya na duba lamarin ta irin riba ko akasin haka da a ka cimma a mulkin ‘yan siyasa daga 1999.…

LITININ DIN NAN HUTU NE A NAJERIYA

Gwamnatin Najeriya ta ba da hutu a litinin din nan don zagayowar murnar dimokradiyya ta bana daga 1999. Ranar ta zama mai muhimmanci don yanda a ka samu mulkin farar…

AN FARA JIGILAR ALHAZAN NAJERIYA ZUWA SAUDIYYA DAGA MAIDUGURI JIHAR BORNO

An kaddamar da jigilar alhazan Najeriya na bana daga filin jiragen sama na Maiduguri da ke jihar Borno arewa maso gabashin Najeriya. Jirgin Max ya tashi da alhazai 529 kuma…

GWAMNATIN NAJERIYA TA ZARGI KUNGIYAR ‘YAN ISWAP KAN HARIN MAJAMI’AR KATOLIKA A ONDO

Gwamnatin Najeriya ta dora zargin alhakin hari kan majami’a a jihar Ondo ga kungiyar ‘yan ta’adda ta ISWAP wacce ita ce babbar kungiyar da ke hade da DAESH. Ministan cikin…

BAN YI MAMAKIN KALAMAN TINUBU KAN BUHARI BA-BARAYAN BAUCHI

Barayan Bauchi Sunusi ya ce bai yi mamakin kalaman Bola Tinubu kan cewa ahi ya taimakawa shugaba Buhari ya lashe zaben 2015. Baban Takko wanda dattijon ‘yan siyasar arewa ne…

DAUKE WUTAR LANTARKI YA ZAMA JIKI ABUJA

Yawan dauke wutar lantarki ya zama babban abun damuwa a babban birnin Najeriya Abuja. A kan dauke wutar tsawon wuni ko a kwana ba wutar amma sai a dawo da…

TATTAUNAWA ITA CE BABBAR MAFITA TSAKANIN AL’UMMAR NAJERIYA-ZAUREN VOA

Taron zauren VOA na Abuja ya tattaunawa kan muhimmancin zaman lafiya da hadin kan kasa gabanin babban zaben 2023. Mahalarta taron da su ka hada da malaman Islama da na…