• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Labari

  • Home
  • AMURKA TA RUBUTA SUNAYEN JAMI’AN IRAN DA DAMA A BAKIN LITTAFI DON ZARGIN SU DA TAKE HAKKIN DAN ADAM

AMURKA TA RUBUTA SUNAYEN JAMI’AN IRAN DA DAMA A BAKIN LITTAFI DON ZARGIN SU DA TAKE HAKKIN DAN ADAM

Amurka ta sanya takunkumi kan jami’an Iran da dama don zargin su da aiyuka daban-daban na take hakkin dan adam. Jami’an sun hada har da alkalin kotun Shiraz wanda ya…

KOTU TA DAKATAR DA YAJIN AIKI KO ZANGA-ZANGA

Kotun ma’aikata ta Najeriya ta ba da umurnin dakatar da kungiyar kwadago NLC daga fara shiga zanga-zanga da yajin aiki ranar litinin mai zuwa 28 ga watan nan na satumba.…

MANHAJAR ZUWA UMRAH ZA TA FARA AIKI A KAN NA’URORIN SALULA DAGA 27 GA WATAN NAN

Ma’aikatar aikin hajji ta Saudiyya ta kaddamar da manhajar yanar gizo mai suna “I’ TAMARNA” don masu niyyar umrah su shiga su cike ka’ida don tafiyar wannan babbar Ibada. Wannan…

SHUGABA BUHARI KA IYA TURA SABON KUDURIN DOKAR ALBARKATUN FETUR GABAN MAJALISAR DOKOKIN TARAIYA

A na sa ran a makon gobe shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai tura sabon kudurin dokar kula da sarrafa albarkatun man fetur ga majalsar dokokin taraiya. Dama an dade a…

HATSARIN TANKAR FETUR YA YI SANADIYYAR MUTUWAR MUTUM 23 A JIHAR KOGI

An samu hatsarin tankar man fetur kan hanyar Lokoja a jihar Kogi zuwa babban burnin Najeriya Abuja inda hakan ya yi sanadiyyar mutuwar akalla mutum 23. Labarin ya nuna direban…

SAUDIYYA ZA TA FARA DAWO DA GUDANAR DA UMRA DAGA RANAR 4 GA WATAN GOBE

Bayan kara sassauta matakan yaki da cutar annoba, Saudiyya za ta fara dawo da lamuran zuwa umrah daga ranar 4 ga watan gobe inda za a bar kimanin mutum 6,000…

GWAMNATIN NAJERIYA NA KARA BAYANI KAN KUDURIN DA KE NUFIN SANYA DUK ALBARKATUN RUWA KARKASHIN TARAIYA

Gwamnatin Najeriya na karin haske kan kudurin dokar da ta tura don amincewar majalisa kan sanya lamuran albarkatun ruwan kasar baki daya su dawo karkashin gwamnatin taraiya. Ministan ruwa Sulaiman…

KUNGIYAR KWADAGON NAJERIYA NLC KA IYA AUKAWA YAJIN AIKI A LITININ MAI ZUWA KAN KARIN FARASHIN FETUR

Kungiyar kwadagon Najeriya NLC ta cimma matsayar shirin wa imma yajin aiki ko zanga-zangar neman janye karin farashin litar fetur da ma’aunin wutar lantarki da gwamnatin Najeriya ta yi. Matsayar…

DA ALAMUN ZA A YI BUKIN MURNAR CIKAR NAJERIYA SHEKARU 60 BIYO BAYAN GANIN JAMI’AI NA ATISAYEN FARETI

Alamun da su ke nuna za a yi bukin murnar cikar Najeriya shekaru 60 da samun ‘yanci, shi ne ganin wasu jami’an tsaro na atisayen fareti a dandanlin Eagle Square…

SHIRYE-SHIRYE SUN KAMMALA WAJEN AZA HARSASHIN GINA JAMI’AR ASSALAM A YANKIN MASARAUTAR HADEJA

Shirye-shirye sun kammala na aza harsashin fara aikin ginin jami’ar ASSALAM a masarautar Hadeja ta jihar Jigawa arewa maso yammacin Najeriya. Wannan jami’a dai ta kungiyar JIBWIS ta AHLUSSUNNAH, na…