• Mon. Jul 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Labari

  • Home
  • MUTAN ‘YAN KARA A JIHAR KATSINA NA NUNA DAMUWA GA TABARBAREWAR TSARO

MUTAN ‘YAN KARA A JIHAR KATSINA NA NUNA DAMUWA GA TABARBAREWAR TSARO

Al’ummar garin ‘yan kara a jihar Katsina na nuna fargabar tabarbarewar lamuran tsaro daga barnar ‘yan ta’adda. Lamarin na faruwa ne da samun labarin yiwuwar shigowar ‘yan bindiga yankin da…

BA ZA MU IYA DAWO DA TALLAFIN MAN FETUR BA-GWAMNATIN NAJERIYA

Gwamnatin Najeriya ta ce ba zai zama alheri ba ta yi tunanin dawo da tallafin man fetur bayan janye tallafin gaba daya. Janye tallafin ya cilla farashin litar mai mafi…

NA TSALLAKE SHINGEN GIDA NA NA ARCE DON WASU SUN ZO SU NA KOKARIN BALLE KOFAR GIDA NA-OBADIAH MAILAFIA

Tsohon mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya Obadiah Mailafia ya ce ya yi tsalle ya haye shingen gidan sa don wasu mutane da su ka zo da tsakar dare da yake…

SAUDIYYA ZA TA SASSAUTA DOKAR HANA ZIRGA-ZIRGAR SUFURIN JIRAGEN KETARE ZUWA KASAR DAGA TALATAR NAN

A karshe Saudiyya za ta bude filayen jiragen saman kasar ranar talata nan 15 ga watan nan na satumba don samun shigowa kasar ga ajin wasu mutane da su ka…

RUNDUNAR ‘YAN SANDA TA LAGOS MA TA TURA JAMI’AN TA 1000 DON ZABEN JIHAR EDO

Rundunar ‘yan sandan jihar Edo ta tura jami’an ta 1000 don kara karfi ga tsaro a lokacin gudanar da zaben jihar Edo a asabar mai zuwa, 19 ga watan nan…

MUNA NANATA MARA BAYA GA RUFE KAN IYAKA DON DOLE SAI AN SHA WUYA A KAN SHA DADI-INJI SHUGABAN MANOMAN WAKE SHITU MOHAMMED KABIR

Shugaban kungiyar manoma wake na Najeriya Shitu Mohammed Kabir ya bi sahun masu nanata mara baya ga rufe kan iyakokin Najeriya musamman wajen hana shigowa da kayan abinci. Shitu Kabir…

DALIBIN KWALEJIN KIMIYYA DA FASAHAR LAFIYA TA AMINU DABO (AD-COHST) YA ZAMA GWARZO A FADIN NAJERIYA.

Dalibin me suna Aliyu Abubakar Dan asalin jahar kano, ya fito ne daga kwalejin kimiyya da fasahar lafiya ta Aminu Dabo dake birnin kano (AD-COHST) a sashen kimiyyar ido. Kamar…

IRAN TA ZARTAR DA HUKUNCIN KISA KAN DAN KOKAWAR ZAMANI NAVID AFKARI DA TUN FARKO A KA YANKEWA HUKUNCIN KISA

Iran ta zartar da hukuncin kisa kan dan kokawar zamani Navid Afkari wanda a ka yankewa hukuncin kisa bisa zargin sa da kashe wani mutum mai suna Hassan Turkman a…

‘YAN SANDA A OGUN SUN GARGADI ‘YAN KUNGIYAR DALIBAI SU GUJI ZANGA-ZANGAR KARIN FARASHIN LITAR MAI

Rundunar ‘yan sanda a Ogun ta ce ta samu labarin wasu tsagera daga kungiyar dalibai na shirin zanga-zanga a litinin din nan da tare hanyar Lagos zuwa Ibadan. Don haka…

‘YAN SANDA SUN DAMKE BABBAN DAN FASHI A JIHAR RIBAS HONEST DIGBARA

‘Yan sanda a jihar Ribas sun damke Honest Digbara da a ke nama ruwa a jallo kan zargin satar mutane da fashi da mamaki. An zaiyana Digbara da cewa shi…