• Wed. Dec 1st, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Labari

  • Home
  • GWAMNATIN SOKOTO TA SOKE ‘YAN SA KAI DA CIN TARAR DUK WANDA A KA CAFKE NAIRA DUBU 500 KO DAURIN SHEKARU 14

GWAMNATIN SOKOTO TA SOKE ‘YAN SA KAI DA CIN TARAR DUK WANDA A KA CAFKE NAIRA DUBU 500 KO DAURIN SHEKARU 14

Gwamnatin jihar Sokoto ta aiyana ‘yan bangar sa kai a matsayin haramtattu da sanya hannun kan dokar horo mai tsanani ga duk wanda a ka cafke da aikin sa kai…

NA GANA DA NNAMDI KANU-ORJI KALU

Sanata Orji Uzo Kalu ya ce ya gana da shugaban ‘yan awaren IPON Nnamdi Kanu a hannun hukumar DSS a Abuja. Kalu ya ce ya bukaci Kanu ya duba makomar…

AN CAFKE FANI KAYODE A LAGOS

Jami’an EFCC sun yi kwantan bauna su ka cafke tsohon ministan sufurin jiragen sama Femi Kayode a Lagos. An cafke Kayode ne yayin da ya ke ficewa daga harabar babbar…

El-Rufai ya sauya tsarin aikin gwamnatin Kaduna, za a koma aikin kwana 4 a mako

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya sanar da sabon tsarin aikin gwamnati a jihar inda za a dinga aikin kwanaki hudu a mako Kamar yadda El-Rufai ya sanar, wannan…

Kasar China ta yi karin haske kan kwace filin jirgin saman Uganda saboda cin bashin $207m

A makon da ya gabata ne ake ta cece-kuce kan rahoton cewa China za ta karbe wani filin jirgin kasar Uganda Rahotanni sun ce, kasar China za ta karbe filin…

JIHAR ZAMFARA NA SHIRIN DAWO DA SADARWAR SALULA A LITININ DIN NAN

Jihar Zamfara ta bi sahun jihar Kaduna wajen shirin dawo da sadarwar salula a litinin din nan. Tuni jihar Kaduna ta dawo da sadarwar inda ta bar sauran dokoki na…

AN JI HARBE-HARBE A GIDAN YARI A JOS

Rahotanni daga jihar Filato na baiyana cewa an ji karar harbe-harbe a gidan yarin Jos da hakan ya fara daga yammacin lahadin nan. An ga jami’an tsaro musamman ‘yan sanda…

MU NA MARA BAYA GA CIRE TALLAFIN MAN FETUR-DILLALAI

Kungiyar dillalan man fetur ta Najeriya IPMAN ta baiyana cewa ta na mara baya ga cire tallafin man fetur da gwamnatin Buhari ke shirin yi a badi. Shugaban kungiyar Chinedu…

A SANAR DA MU TA KOWANE FILIN JIRGI A KA GA OBIANO ZAI FICE DAGA NAJERIYA-EFCC

Hukumar yaki da cin hanci ta Najeriya EFCC ta bukaci hukumar shige da fice ta sanar da ita a duk lokacin da a ka ga gwamnan Anambra Willie Obiano na…

JIRGIN NAJERIYA ZAI FARA AIKI A AFRILUN BADI DUK DA GWAMNATI NA DA KASHI 5% NA JARIN KAMFANIN

Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya Hadi Sirika ya ce a na sa ran kamfanin jirgin Najeriya wato “Nigeria Air” zai fara aiki a watan afrilun badi. Da ya ke…