• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Labaran Ketare

  • Home
  • YAKIN AMURKA A AFGHANISTAN ZAI KARE A WATAN GOBE-BIDEN

YAKIN AMURKA A AFGHANISTAN ZAI KARE A WATAN GOBE-BIDEN

Shugaban Amurka Joe Biden ya ce yakin da Amurka ke jagoranra na hana Taliban kwace madafun iko a Afghanistan zai kammala a karshen watan gobe na Agusta. A jawabin da…

DONALD TRUMP NA SHIRIN KAI KARAR TIWITA, FESBUK DA GUGUL

Tsohon shugaban Amurka Donald Trump ya shigar da karar kamfanonin sadarwar yanar gizo don yanda ya ce sun hana shi dama ba bisa ka’ida ba. Kamfanonin sun hada da Tiwita,…

GOBARA: WUTA TA KAMA A WANI JIRGIN RUWA

Wuta ta tashi a cikin wani sunduki da ke cikin wani jirgin ruwa a tashar jirgin ruwan Jabal Ali da ke Dubai, Daular Larabawa. Jami’an kula da lafiyar fararen hula…

FIYE DA KASHI 60% NA ‘YAN LEBANON SUN AUKA TALAUCI

Alkaluma na nuna fiye da kashi 60% na ‘yan Lebanon sun auka talauci bisa mizanin talauci na duniya wato samun kasa da dala daya a wuni. Firaministan rikwan kwarya na…

KOGIN NILU-HABASHA TA TABBATARWA MASAR TA FARA CIKA DAM DIN TA NA AIKIN LANTARKI DA RUWA

Ministan ban ruwa na noman rani na Masar Muhammad Abdel Aty ya ce Habasha ta turo sanarwar fara aikin tara ruwa mataki na biyu na gagarumin dam din ta don…

MUTUWAR MUTANE TA KAI 45 A HATSARIN JIRGIN SAMAN PHILIPPINES

Akalla mutum 45 su ka rasa ran su a sanadiyyar hatsarin jirgin saman sufuri na soja na kasar Philippines. Hatsarin ya auku ne a kudancin kasar a yayin da ya…

RUNDUNAR YAKI DA HOUTHI TA LARABAWA TA RAGARZAGA KANANAN JIRAGEN RUWA BIYU SHAKE DA BOM NA HOUTHI

Rundunar yaki da houthi ta larabawa ta ragargaza wasu kananan jiragen ruwa na houthi shake da boma-bomai a daf da tashar ruwa ta Hodeida. Rahotanni sun baiyana cewa houthi da…

MAJALISAR DINKIN DUNIYA TA BUKACI ISRAILA TA DAKATAR DA GINE-GINEN WUCE GONA DA IRI A FILAYEN PALASDINAWA

Majalisar dinkin duniya ta bukaci kasar Israila ta dakatar da kutsawa yankunan Palasdinawa da yin gine-gine don morewar Yahudawa. Jakadan sakataren majalisar dinkin duniya a gabar ta tsakiya Tor Wennesland…

YUNKURIN HANA SIMOGA A LEBANON YA JAWO GAGARUMAR ZANGA-ZANGA

Yunkurin jami’ai a Lebanon na hana simoga ya jawo gagarumar zanga-zanga da kona tayu a kan iyakar Lebanon din da Sham. Lamarin ya taso biyo bayan yunkurin datse masu simogar…

MASAR TA BUKACI FICEWAR DAKARUN KETARE DAGA KASAR LIBYA

Kasar Masar ta bukaci sojojin kasashen ketare da ke Libya su fice daga kasar yayin da gwamnatin rikwam kwarya ke shirya lamuran zabe zuwa 24 ga watan disambar bana. Ministan…