• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Labaran Ketare

  • Home
  • YARJEJENIYAR “IBRAHIMIYYA” BA TA SAUYA RAYUWAR PALASDINAWA BA-JAKADAN TARAIYAR TURAI

YARJEJENIYAR “IBRAHIMIYYA” BA TA SAUYA RAYUWAR PALASDINAWA BA-JAKADAN TARAIYAR TURAI

Jakadan taraiyar turai a gabar ta tsakiya Seven Koopmans ya baiyana cewa yarjejeniyar da Isra’ila ta cimma ta huldar arziki da wasu kasashen larabawa mai taken “IBRAHIMIYYA” ko “ABRAHAM ACCORD”…

SHUGABAN MAJALISAR MUSULUNCI TA DUNIYA YA CE HARIN DA A KA KAI KAN SALMAN RUSHDIE BA DAIDAI BA NE

Shugaban majalisar musulunci ta duniya wato RABIDATUL ALAMIL ISLAMI Dr.Abdulkareem Al –Isah ya ce harin da a kwanakin baya wani ya kai wa Salman Rushdie ba daidai ba ne. Al-Isah…

MATAIKMAKIN MINISTAN TSARON SAUDIYYA YA NUNA FARIN CIKIN AMINCEWA DA GUDANAR DA ASIBITI A BIRNIN ADEN NA YAMAN5

Mataimakin ministan tsaron Saudiya Yarima Khalid bin Salman ya taya hukumar kula da sake tsugunar da jama’a don aikin kula da babban asibitin birnin gwamnatin Yaman na kudanci wato Aden.…

RAILA ODINGA YA YI WATSI DA SAKAMAKON ZABEN KENYA

Babban dan adawa na kasar Kenya Raila Odinga ya yi watsi da sakamakon zaben shugabancin kasar da abokin hamaiyar sa William Ruto ya lashe. Hukumar zaben Kenya ta aiyana Ruto…

YARIMA MUHAMMAD YA WANKE DAKIN KA’ABA A MADADIN MAHAIFIN SA SARKI SALMAN

Yarima Muhammad ya shiga dakin ka’aba inda a ka mika ma sa abun goge bangon dakin ka’aba ya goge bangon a madadin mahaifin sa Sarki Salman bin Abdul’aziz. Gabanin shiga…

BUDE HANYOYIN TAIZ NA KAN GABA CIKIN ABUN DA A KA SAKA A GABA A TSAGAITA WUTA A YAMAN-HANS GRUNDBERG

Jakadan majalisar dinkin duniya a Yaman Hans Grundberg ya ce batun bude hanyoyin Taiz da sauran gundumomi na kan gaba a yarjejeniyar tsagaita wuta. Yanzu dai a na zagaye na…

HARIN ISRA’ILA A SHAM YA YI SANADIYYAR MUTUWAR SOJOJI 3

Harin jirgin sama da Isra’ila ta kai cikin kasar Sham ya yi sanadiyyar mutuwar sojoji 3 inda wasu 3 kuma su ka samu raunuka. Kamfanin dillancin labarun Sham SANA ya…

DAYA DAGA WADANDA SU KA KAI HARI A MASALLACIN JAMI’AN TSARO NA MUSAMMAN A ASIR YA RASA RAN SA

Daya daga mutum 9 da a kenema ruwa a jallo a Saudiyya don laifin kai hari kan masallacin jami’an tsaro na musamman a yankin Asir a 2015 ya rasa ran…

BOM DIN KUNAR BAKIN WAKE YA YI SANADIYYAR MUTUWAR BABBAN JAGORA A TALIBAN A BIRNIN KABUL

Wani bom da a ka dana a cikin kafar roba ya yi sanadiyyar rasa ran daya daga manyan ‘yan kungiyar Taliban mai mulki a Afghanistan. Rahimullah Haqqani ya rasa ran…

AMURKA TA GANO KULLALLIYA DAGA IRAN TA HALLAKA TSOHON MAI BA DA SHAWARA KAN TSARON TA

Amurka ta gano wata makarkashiya ta kasar Iran ta yunkurin kashe tsohon mai ba da shawara kan tsaro John Bolton. Tunis ashen shari’a na Amurka ya fitar da cajin shari’a…