• Sun. Dec 5th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Labaran Ketare

  • Home
  • KOTU A LIBYA TA DAWO DA TAKARAR SAIFUL ISLAM GHADDAFI BAYAN HANA SHI TAKARA

KOTU A LIBYA TA DAWO DA TAKARAR SAIFUL ISLAM GHADDAFI BAYAN HANA SHI TAKARA

Kotu a Libya ta dawo da Saiful Islam a jerin ‘yan takarar shugabancin Libya da za a gudanar a ranar 24 ga watan nan. Kafin gabatar da hukuncin, a ‘yan…

BANGAREN MOQTADA SADR YA YI GALABA A ZABEN MAJALISAR DOKOKIN IRAKI

An fito da sakamakon zaben majalisar dokokin Iraki inda a ka tabbatar da bangaren Moqtada Sadr ya samu galaba kan sauran jam’iyyu da ke alakar kud da kud da Iran.…

KORONA-SAUDIYYA ZA TA DAGE DOKAR HANA WASU KASASHE SHIGA KASAR TA

Saudiyya ta baiyana cewa za ta janye dokar hana ‘yan kasashe 6 da ta hana shigowa don yaki da annobar korona bairos. Ma’aikatar cikin gida ta Saudiyya ta ba da…

AN MAIDA FIRAMINISTAN SUDAM HAMDOK MUKAMIN SA

Da alamu sojoji a Sudan sun sauko da tsaurin ra’ayi biyo bayan gagarumar zanga-zanga, inda su ka dawo da firaministan kasar Abdallah Hamdok mukamin sa. In za a tuna shugaban…

RUNDUNAR LARABAWA TA CE AN KAI HARIN DA YA HALLAKA FIYE DA ‘YAN HOUTHI 100 A MARIB DA ALBAYDA

Rundunar hadin kan larabawa da Saudiyya ke jagoranta ta baiyana cewa ta kai hari a yankin Marib da Albayda inda fiye da ‘yan tawayen houthi 100 su ka hallaka. Rundunar…

KUNGIYAR YAKI DA HOUTHI TA LARABAWA TA KAI FARMAKI KAN SOJOJIN GONA NA IRAN A YAMAN

Kungiyar taron dangi ta larabawa da Saudiyya ke jagoranta da ke yakar ‘yan tawayen houthi a Yaman ta kai farmaki kan sojojin gona na Iran da ke aiki da ‘yan…

DAKARUN YAMAM SUN KARFAFA TSARO A FAFATAWAR DA SU KE YI DA ‘YAN HOUTHI KAN MARIB

Dakarun gwamnatin Yaman sun karfafa tsaro a yakin da su ke yi da ‘yan tawayen houthi a yankin Marib. Shi dai yankin mai arzikin iskar gas, ya kasance shi kadai…

SAIFUL ISLAM GHAGGAFI YA AIYANA SHIGA TAKARAR SHUGABANCIN LIBYA

Dan tsohon shugaban Libya marigayi Moammar Ghaddafi wato Saiful Islam ya aiyana shiga neman takarar shugabancin kasar. Hukumar zaben Libya ta tsaida ranar 24 ga watan gobe a matsayin ranar…

ZANGA-ZANGA A SUDAN- MUTUM 5 SUN RASA RAN SU

A sabuwar zanga-zangar fusata da juyin mulkin soja a Sudan, akalla mutum 5 su ka rasa ran su a yunkurin jami’an tsaro na tarwatsa jama’ar da su ka fantsama kan…

‘YAN MAJALISA A AMURKA SUN NUNA BACIN RAI GA YANDA HOUTHI TA KUTSA OFISHIN JAKADANCIN AMURKA A SANAA

‘Yan majalisar dokokin Amurka daga kwamitin waje sun nuna bacin rai ga yanda ‘yan tawayen houthi da Iran ke marawa baya su ka kutsa ofishin jakadancin da cin zarafin ma’aikata…