Masari ya bada Umarnin a bude Kasuwannin dabbobi da gidajen man fetur a katsina
Gwamnan jihar katsina Aminu Bello Masari ya bada Umarnin bude dukkanin Kasuwannin dabbobi da gidajen sayar da man fetur wadanda a da aka bada umarnin rufe su domin dakile ayyukan…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ziyarci jihar Ogun
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ziyarci jihar Ogun domin kaddamar da ayyukan gada da gwamnatin jihar Ogun ta aiwatar a ranar 13 ga Janairu, 2022.