• Fri. Jan 27th, 2023

Labarai

Najeriya

Najeriya Ce Ta Fi Yawan Yara Masu Ɗauke Da Cutar Ƙanjamau A Duniya – Binciken WHO Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce Najeriya ce kasar da a fi yawan yara…

Iyalan

Iyalan Yan Sanda Da Suka Rasa Rayukan Su A Katsina Sun Karɓi Kuɗi Sama Da Naira Miliyan 50 Kwamishinan Yan Sanda na Jihar Katsina CP.Shehu Umar Nadada, ya gabatar da…

Rediyo

Za’a Buɗe Gidan Rediyo Mai Gajeren Zango A Jami’ar Umaru Musa Yar’adua Da Ke Katsina Shirye-shirye sun yi nisa domin buɗe Gidan Rediyo Mai Gajeren Zango(F.M) A Jami’ar Umaru Musa…

2023ZA A BUDE KASUWAR DUNIYA TA KADUNA RANAR JUMA’A 3 GA WATAN FABRAIRU 20232023

ZA A BUDE KASUWAR DUNIYA TA KADUNA RANAR JUMA’A 3 GA WATAN FABRAIRU 2023 DAGA IMRANA ABDULLAHI Mataimakin shugaban kasuwar duniya na 1 Mista Ishaya Idi, ya bayyana cewa a…

Ƙalubalantar2023: Kotu Ta Yi Watsi Da Ƙarar Da Aka Kai Gabanta Na Ƙalubalantar Takarar TinubuƘalubalantar

2023: Kotu Ta Yi Watsi Da Ƙarar Da Aka Kai Gabanta Na Ƙalubalantar Takarar Tinubu Wata Babbar Kotun Tarayya Da Ke Zama a Abuja ta yi watsi da wata ƙara…

FaɗuwaBan Taɓa Faɗuwa Ko Wane Irin Zaɓe Ba – Tinubu Ga BabachirFaɗuwa

Ban Taɓa Faɗuwa Ko Wane Irin Zaɓe Ba - Tinubu Ga Babachir

NajeriyaSojin Saman Najeriya Sun Hallaka Manyan Yan Ta’adda Su 7 Da Suka Addabi Jihar ZamfaraNajeriya

Sojin Saman Najeriya Sun Hallaka Manyan Yan Ta’adda Su 7 Da Suka Addabi Jihar Zamfara Jiragen Yakin Sojin Saman Najeriya sun hallaka wasu Shuwagabannin ‘yan ta’adda su bakwai da suka…

DattawanDattawan jahar Zamfara sun zargi PDP da tayar da husuma don cin zarafi ZanfarawaDattawan

Dattawan jahar Zamfara sun zargi PDP da tayar da husuma don cin zarafi Zanfarawa Dattawan Jahar Zamfara Sun Zargi PDP Da Tayar Da Husuma Don Cin Zarafin  Zamfarawa Gamayyar Kungiyoyin…

Jami’anJami’an Soji Sun Kakkabe Maboyar Boko Haram 5 Tare Da Hallaka Wasu Daga Cikin Yan Ta’addarJami’an

Jami’an Soji Sun Kakkabe Maboyar Boko Haram 5 Tare Da Hallaka Wasu Daga Cikin Yan Ta’addar Daga Zagazola Makama Jami’an Sojin Najeriya sun bayyana cewa sun Kakkabe maboyar yan Boko…

Wasu Al’ummomi A Karamar Hukumar Batagarawa Sun Koka Akan Rashin Kayayyakin More Rayuwa A Yankin SuWasu

Wasu Al’ummomi A Karamar Hukumar Batagarawa Sun Koka Akan Rashin Kayayyakin More Rayuwa A Yankin Su Al’ummomin Kauyen Makurdi-Kuidawa da ke a Karamar Hukumar Batagarawa ta Jihar Katsina, sun yi…