• Fri. Jan 27th, 2023

labaru

  • Home
  • Ken Nnamani da Bankole sun zamo ‘yan Takara na biyar da suka janye ma Tunubu a wajen taron fitar da dan takarar shugaban cin

Ken Nnamani da Bankole sun zamo ‘yan Takara na biyar da suka janye ma Tunubu a wajen taron fitar da dan takarar shugaban cin

Yan Takara Ukku ne suka Janye daga takarar shugabancin kasar nan ma Tunubu

Rashin Adalci ne ‘yan Arewa su sake neman shugabanci bayan karewar wa’adin Buhari- in ji Tanko Yakasai

Fitaccen Dattijo kuma dan adawa a arewacin najeriya,kuma daya daga cikin dattijan kasar, ya bayyana cewa, zalunci ne ga kudancin muddin ‘yan arewaq suka nuna sha’awar sake neman shugabancin kasar…

Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku ya gana da shugaban majalisar dattawa da gwamnoni biyu a Katsina

A ranar Asabar ne tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar yagana da shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan da gwamnonin Katsina da Yobe a lokacin da ya je ziyarar ta’aziyya a…

Jinin yarinyar da aka kashe ba zaya tafi a banza ba- Ganduje

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ba da tabbacin cewa, jinin yarinya ’yar shekaru 5 Hanifa da malamin makarantar su Abdulmalik Tanko ya yi wa kisan gilla, ba zaya …

Kamfanin Gudanar da League ya Dakatar da Magoya bayan kwallon kafa a filin wasa na Muhammadu Dikko Katsina

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na yanar gizo na cewa, kamfanin League Management…

Ana shirin korar Novak Djokovic daga Ostireliya bayan da ya sha kaye a wata kotu da ta daukaka kara kan soke bizarsa.

Masari ya bada Umarnin a bude Kasuwannin dabbobi da gidajen man fetur a katsina

Gwamnan jihar katsina Aminu Bello Masari ya bada Umarnin bude dukkanin Kasuwannin dabbobi da gidajen sayar da man fetur wadanda a da aka bada umarnin rufe su domin dakile ayyukan…