• Tue. Jan 31st, 2023

Labarai

  • Home
  • ANA TA KARFAFA KAN TSAWAITA LOKACIN DAINA AIKIN TSOFFIN KUDI

ANA TA KARFAFA KAN TSAWAITA LOKACIN DAINA AIKIN TSOFFIN KUDI

A na kara nuna fatar babban bankin Najeriya CBN zai tsawaita lokacin daina aiki da tsoffin kudi don dimbin ‘yan kasa su samu canja kudin su. Kiraye-kirayen daga kusan duk…

EMEFIELE YA DAWO A SACE AMMA ZAI SAKE KOMAWA WAJE

Gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele ya shigo Najeriya a sace amma kuma nan da ‘yan kwanaki kalilan zai sake ficewa ketare. A binciken da jaridar yanar gizo ta PREMIUM…

BABBAN BANKIN NAJERIYA YA KAIYADE ADADIN FIDDA KUDI A MAKO

Babban bankin Najeriya ya fitar da sabon tsarin fitar da kudi a bankuna a duk mako inda mutum shi kadai zai iya fitar da Naira dubu 100 ne a mako…

AN SAKE BANKAWA WANI OFISHIN HUKUMAR ZABE WUTA A JIHAR IMO

A cikin hare-hare kan cibiyoyi da jami’an gwamnatin taraiya a yankin kudu maso gabar, an bankawa wani ofishin hukumar zabe wuta. Hukumar zaben INEC a takaice ta ce maharani sun…

TUNI HAR PDP TA JERA SUNAN YAKUBU DOGARA A CIKIN MEMBOBIN KAMFEN DIN SHUGABAN KASA

Tuni har babbar jam’iyyar adawar Najeriya PDP ta jera sunan tsohon kakakin majalisar dokokin Najeriya Yakubu Dogara ajerin ‘yan kwamitin kamfen din dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar. Wannan ya…

A 21 GA WATAN NAN NAHCON ZA TA YI TARO DA HUKUMAR HAJJI TA SAUDIYYA KAN AIKIN HAJJIN 2023

A ranar 21 ga watan nan na Disamba hukumar alhazan Najeriya NAHCON za ta yi taro da hukumar hajji da umrah ta Saudiyya kan shirin aikin hajjin 2023. Taron dai…

ZABAR ATIKU NE KADAI ZAI FIDDA AREWA DA NAJERIYA DAGA HALIN KAKANI-KAYI-ATTAHIRU BAFARAWA

Tsohon gwamnan jihar Sokoto Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya ce hanya da ya ke ganin za ta fidda ‘yan arewa da Najeriya dga kakani-kayi ita ce zabar dan takarar PDP…

DAMBEN GARGAJIYA

Yan Wasan Jihar Katsina Sun Lashe Lambar Gwal,Tagulla Da Azurfa A Damben Gargajiya DAGA IMRANA ABDULLAHI   KUNGIYAR Kulab din Damben gargajiya ta Katsina sun samu nasarar lashe lambobin Gwal,…

Na Gama Tsayawa Takarar Neman Shugabancin Najeriya – Cewar Goodluck Jonathan

Na Gama Tsayawa Takarar Neman Shugabancin Najeriya - Cewar Goodluck Jonathan

Najeriya Ce Ta Fi Yawan Yara Masu Ɗauke Da Cutar Ƙanjamau A Duniya – Binciken WHONajeriya Ce Ta Fi Yawan Yara Masu Ɗauke Da Cutar Ƙanjamau A Duniya – Binciken WHONajeriya Ce Ta Fi Yawan Yara Masu Ɗauke Da Cutar Ƙanjamau A Duniya – Binciken WHO

Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce Najeriya ce kasar da a fi yawan yara masu dauke da cuta mai karya garkuwar jiki da tarin fuka. Wakilin WHO a Najeriya, Dokta…