• Fri. Jul 1st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Juyayi

  • Home
  • YAN BINDIGA SUN KASHE SHUGABAN MATASAN APGA A NNEWI JIHAR ANAMBRA

YAN BINDIGA SUN KASHE SHUGABAN MATASAN APGA A NNEWI JIHAR ANAMBRA

‘Yan bindiga da ke cin karen su babbaka a yankin kudu maso gabashin Najeriya sun yi kisan gilla ga shugaban matasan jam’iyyar APGA a yankin Nnewi ta kudu Mr.Emeka Alaehobi.…

AKASI-‘YAN SANDA SUN CE RANDAR GAS CE TA FASHE A ANGUWAR SABON GARI A KANO

Binciken da ‘yan sanda ta yi zuwa yanzu kan fashewar wani abu a anguwar Sabon Gari a Kano, na nuna wata randar iskar gas ce ta fashe da hakan ya…

ALLAH YA YI WA SHUGABAN DAULAR LARABAWA SHEIKH KHALIFA BIN ZAYED RASUWA

Allah ya yi wa sarkin Daular Larabawa Sheikh Khalifa bin Zayed Al Nahyan rasuwa ya na mai shekaru 73 a duniya. Kanin marigayin Yarima na Abu Dhabi Muhammad Al Nahyan…

A NA CIGABA DA NUNA JUYAYIN HARI KAN JIRGIN KASA DAGA ABUJA ZUWA KADUNA

Jama’a na cigaba da jajantawa kan harin da barayin daji su ka kai kan jirgin kasan fasinja da ya taso daga Abuja don kai jama’a tashar Rigasa da ke Kaduna.…

AN TAKE YARA 7 YAYIN DA A KE RIGE-RIGEN ARCEWA DAGA KAUYEN JIBIA A KATSINA

Yara 7 sun yi asarar ran su a sanadiyyar arcewa daga garin Shimfida a karamar hukumar Jibia, jihar Katsina, yayin da a ka janye sojojin da ke garin. Mutane sun…

BOM YA KASHE JAMI’AN SIBIL DIFENS 4

Jami’an rundunar kare lafiyar farar hula SIBIL DIFENS 4 sun rasa ran su a sanadiyyar taka bom da motar su ta sintiri ta yi a yankin karamar hukumar Shiroro a…

JAKADAN KENYA A NAJERIYA WILFRED MACHAGE YA YANKE JIKI YA FADI DAGA BISANI A KA TABBATAR YA MUTU

Jakadan Kenya a Najeriya Mr.Wilfred machage ya yanke jiki ya fadi a gidan sa da ke Abuja inda a ka garzaya da shi asibiti. Daga bisani an tabbatar da rai…

AN SHIGA JUYAYIN RASUWAR JIKAN SARDAUNAN SOKOTO, HASSAN DANBABA

Al’ummar arewacin Najeriya sun shiga juyayin rasuwar jikan Sardunan Sokoto Sir Ahmadu Bello, Alhaji Hassan Danbaba. Marigayin wanda shi ne magajin garin Sokoto ya rasu ne a gidan sa a…

NNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN RAYAN AWRAM YA RASU

Jami’an agaji a Maroko na ta fafutukar ceto yaro mai shekaru 5 Rayan Awram da ya fada rijiya mai zurfin kafa 100 kuma mai matsin da babban mutum ba zai…

ZA MU BI KADUN HANIFA JININ TA BA ZAI TAFI HAKA KAWAI BA-GWAMNA GANDUJE

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ba da tabbacin jinin yarinya mai shekaru 5 Hanifa da malamin makarantar su Abdulmalik Tanko ya yi wa kisan gilla, ba zai tafi…