YANKIN PALASDINAWA YA AUKA DA JUYAYIN BAYAN ISRAILA TA BINDIGE ‘YAR JARIDA SHIREEN ABU AKLEH
Yankin Palasdinawa ya auka cikin matukar juyayi biyo bayan bindige shahararriyar ‘yar jarida Bapalasdiniya Shireen Abu Akleh da sojojin Isra’ila su ka yi. Sojojin na Isra’ila sun harbi Shireeen Abu…
MUTUM 19 SUN RIGA MU GIDAN GASKIYA A SANADIYYAR HATSARIN MOTA KAN HANYAR KANO ZUWA ZARIA
An samu mummunan hatsarin mota a kan hanyar Kano zuwa Zaria inda mutum 19 su ka rasa ran su, yayin da mutum 26 su ka samu raunuka. Hatsarin ya auku…
AN GUDANAR DA JANA’IZAR WADANDA SU KA RASA RAN SU A HARE-HAREN ‘YAN BINDIGA A KAUYUKAN ANKA
Rahotanni daga masu gudun hijira a garin Anka da ke jihar Zamfara sun baiyana cewa an gudanar jana’izar wadanda su ka rasa ran su a sanadiyyar harin ‘yan bindiga a…