• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Ilimi

  • Home
  • ASUU TA TSAWAITA YAJIN AIKI DA MAKO 12

ASUU TA TSAWAITA YAJIN AIKI DA MAKO 12

Kungiyar malaman jami’ar Najeriya ta tsawaita yajin aikin da ta ke ciki da mako 12 don matsawa gwamnati lamba ta duba bukatun da a ka cimma yarjejeniya. ASUU ta dau…

ASUU-AKWAI BARAZANAR SHIGA YAJIN AIKIN ‘YAR GABA DAYA

Da alamu kungiyar malaman jami’ar Najeriya ASUU na shirin aukawa yakin aikin har illa masha Allahu don korafin rashin cika alkawarin gwamnatin Najeriya. Kungiyar dai da ta fara yajin aikin…

SAI YANDA HALI YA YI, YAYIN DA ASUU TA ZARCE DA YAJIN AIKI

Yanzu dai daliban jami’a a Najeriya sun shiga mawuyacin yanayi, yayin da malaman jami’ar su ka zarce da yajin aiki da mako 8. Kungiyar malaman ASUU ta baiyana zarcewa da…

ASSU ZA TA YI TARO A LAHADIN NAN DON DUBA TASIRIN YAJIN AIKIN GARGADI DA TA KE YI

Kungiyar malaman jami’a ta Najeriya ASUU za ta gudanar da taro a lahadin nan don duba tasirin yakin aikin gargadi da malaman ke ciki a halin yanzu. Majiyar jaridar yanar…

SHIRIN ZANGA-ZANGAR DALIBAN JAMI’A YA JAWO BUKATAR GAGGAWA TA SARA DA DUBA BAKIN GATARI

Baraznar gagarumar zanga-zangar ta kungiyar daliban Najeriya a litinin din nan, ya jawo kira daga wasu iyaye da masu ruwa da tsaki na sara da duba bakin gatari. Daliban dai…

YAJIN AIKI-MU NA NEMAN ASUU DON WARWARE TAKADDAMA-MINISTAN ILIMI ADAMU ADAMU

Ministan ilimi na Najeriya Adamu Adamu ya ce sun a neman kungiyar malaman jami’a ASUU don tattaunawa da su a kawo karshen yajin aikin da su ka shiga na gargadi…

ASUU TA AUKA YAJIN AIKIN GARGADI NA TSAWON WATA DAYA

Kungiyar malaman jami’a ta Najeriya ASUU ta auka yajin aikin gargadi na tsawon wata daya don nuna fusata ga rashin cika alkawarin yarjejeniya da gwamnati. Yajin aikin gargadin ya biyo…

ZA A SAN MATSAYAR KUNGIYAR MALAMAN JAMI’AR NAJERIYA KAN BARAZANAR YAJIN AIKI A LITININ DIN NAN

A na sa ran sanin matsayar kungiyar malaman jami’o’in Najeriya ASUU kan barazanar yiwuwar aukawa gagarumin yajin aiki a litinin din nan. Kungiyar malaman a taron da ta gudanar a…

MUN KADDAMAR DA GIDAUNIYA DON CETO ILIMI DAGA DURKUSHEWA BAYAN ILLAR BOKO HARAM-GWAMNATIN YOBE

Gwamnatin jihar Yobe ta kaddamar da gidauniya don ceto lamuran ilimi daga cigaba da durkushewa bayan fama da illar Boko Haram. Gwamnan jihar Mai Mala Buni ya tara kwararru, gwamnoni…

MUTANE NA NUNA DAMUWA GA SHIRIN GWAMNATIN NAJERIYA NA KARA FARASHIN FETUR

Mutane sun yi caa su na nuna matukar damuwa ga shirin gwamnatin Najeriya na kara farashin litar fetur. Shugaban kamfanin fetur NNPC Mele Kyari Kolo ya sanar da niyyar kara…