• Fri. May 20th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Addini

  • Home
  • LAILATUL KADR-MUTANE SUN CIKA MASALLATAI A ABUJA A TAHAJJUD

LAILATUL KADR-MUTANE SUN CIKA MASALLATAI A ABUJA A TAHAJJUD

Musulmi dun dafifi a masallatai a ranar da a ke sa ran ta Lailatul Kadari ce a Abuja don samun lada mai yawa. Wannan rana da kan zo sau daya…

YIN KUKA YAYIN KARATUN ALKUR’ANI NA SAMAR DA LADA MAI YAWA-SHEIKH ABDULMUMIN NA”IBI

Na’ibin babban limamin masallacin Izala na Gombe Sheikh Abdulmumin Na’ibi ya ce yin kuka yayin karanta ALKUR’ANI na samar da lada mai yawa. Sheikh Na’ibi a sallar jumma’ar makwan nan…

MA’AIKATAR ILIMIN NAJERIYA TA AMINCE DA KAFA CIBIYAR KOYON AIKIN HAJJI

Ma’aikatar ilimin Najeriya ta amince da kafa cibiyar koyon lamuran aikin aiki karkashin kulawar hukumar alhazan ta Najeriya NAHCON. Cibiyar za ta zama dama ga jama’a wajen samun limin gudanar…

AN BUDE GASAR KARATUN ALKUR’ANI MAI GIRMA DA GIDAN TALABIJIN DIN GASKIYA YA SHIRYA

An bude gasar karatun Alkur’ani mai girma da gidan talabijin na Gaskiya mai cibiya a Ghana ya shirya a babban birnin Najeriya Abuja. Gasar wacce a ka fara daga matakin…

TA HANYAR FIDDA ZAKKAH, ZA A IYA GINA AL’UMMA TA ZANA TA KWARAI-SHEIKH BALA LAU

Shugaban JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau ya ce ta hanyar fitar da zakkah yanda ya dace za a samu nasarar gina al’umma ta zama ta hau hanyar gaskiya da amana.…

LABARI MAI DADI DAGA MAKKAH

Yadda aka gudanar da Sallar Asubahin yau Lahadi 11 ga RabiʻuI Awwal, 1443 AH daidai da 17 ga watan Oktoba shekara ta 2021 a masallacin Ka’ab inda Limamin da ya…